KAI TSAYE: Sakamakon zaben shugaban kasa daga Abuja: Buhari ya ci jihohi 19, Atiku 18
Legit.ng Hausa tana kawo muku sakamakon zaben shugaban kasa daya gudana a ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 2019.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC tana sanar da sakamakon zaben shugaban kasa daga hedkwatar sanar da zabe dake farfajiyar ICC a birnin tarayya Abuja.
1. Jihar Ekiti
Wadanda sukayi rijista - 899,919
Wadanda aka tantance - 395,741
APC - 219,231
PDP - 154,032
2. Jihar Osun
Wadanda sukayi rijista - 1,674,729
Wadanda aka tantance - 732,984
APC - 347,634
PDP - 337,377
3. Birnin tarayya Abuja
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance - 467,784
APC - 152,224
PDP - 259,997
4. Jihar Kwara
Wadanda sukayi rijista - 1,401,895
Wadanda aka tantance - 489,482
APC - 308,984
PDP - 138,184
5.Jihar Nasarawa
Wadanda sukayi rijista - 1,509,481
Wadanda aka tantance - 613,720
APC - 289,903
PDP - 283,847
6. Jihar Kogi
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 285,894
PDP - 218, 207
7. Jihar Gombe
Wadanda sukayi rijista - 1, 385, 191
Wadanda aka tantance - 604,240
APC - 402,961
PDP - 138, 484
8. Jihar Ondo
Wadanda sukayi rijista - 1,812,567
Wadanda aka tantance - 598,586
APC - 241,769
PDP - 275,901
9. Jihar Abia
Wadanda sukayi rijista - 1, 739, 861
Wadanda aka tantance - 361,561
APC - 85,058
PDP - 219,698
10. Jihar Yobe
Wadanda sukayi rijista - 1,365,913
Wadanda aka tantance - 601,059
APC - 497,914
PDP - 50,763
11. Jihar Enugu
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 53,423
PDP - 355,553
12. Jihar Ebonyi
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance - 391,747
APC - 90,726
PDP - 258,574
13. Jihar Neja
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance - 911,
APC - 612,371
PDP - 218,052
14. Jihar Jigawa
Wadanda sukayi rijista - 2,104,889
Wadanda aka tantance - 1,171,801
APC - 794,738
PDP - 289,895
15. Jihar Kaduna
Wadanda sukayi rijista - 3,861,033
Wadanda aka tantance - 1,757,868
APC - 993,445
PDP - 649,612
16. Jihar Anambara
Wadanda sukayi rijista - 2389332
Wadanda aka tantance - 675,273
APC - 33,298
PDP - 524,738
17. Jihar Oyo
Wadanda sukayi rijista - 2,796,542
Wadanda aka tantance - 905,007
APC - 365,229
PDP - 366,690
18. Jihar Adamawa
Wadanda sukayi rijista - 1,959,322
Wadanda aka tantance - 874,920
APC - 378,078
PDP - 410,266
19. Jihar Bauchi
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 798,428
PDP - 209,313
20. Jihar Lagos
Wadanda sukayi rijista - 6,313,507
Wadanda aka tantance - 1,196,490
APC - 580,825
PDP - 448,015
21. Jihar Ogun
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 281,762
PDP - 194,655
22. Jihar Edo
Wadanda sukayi rijista - 2,150,127
Wadanda aka tantance - 604,915
APC - 267,842
PDP - 275,691
23. Jihar Benue
Wadanda sukayi rijista - 2,391,276
Wadanda aka tantance - 786,069
APC - 347,668
PDP - 356,817
24. Jihar Imo
Wadanda sukayi rijista - 2,037,569
Wadanda aka tantance - 585,741
APC - 140,463
PDP - 334,923
25. Jihar Plateau
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 468,55
PDP - 548,655
26. Jihar Kano
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance - 2,006,410
APC - 1,464,768
PDP - 391,593
27. Jihar Katsina
Wadanda sukayi rijista - 3,210,422
Wadanda aka tantance - 1,628,865
APC - 1,232,133
PDP - 308,056
28. Jihar Taraba
Wadanda sukayi rijista -
Wadanda aka tantance -
APC - 324,906
PDP - 347,743
29. Jihar Kross River
Wadanda sukayi rijista - 1,512,915
Wadanda aka tantance - 461,033
APC - 117,302
PDP - 295,737
30. Jihar Akwa Ibom
Wadanda sukayi rijista - 2,119,727
Wadanda aka tantance - 695,677
APC - 175,429
PDP - 395,832
31. Jihar Borno
Wadanda sukayi rijista - 2,319,434
Wadanda aka tantance - 987,290
APC - 836,496
PDP - 71,777
32. Jihar Delta
Wadanda sukayi rijista - 2,719,313
Wadanda aka tantance - 891,647
APC - 221,292
PDP - 594,068
33. Jihar Bayelsa
Wadanda sukayi rijista - 923,182
Wadanda aka tantance - 344,237
APC - 118,821
PDP - 197,933
34. Jihar Sokoto
Wadanda sukayi rijista - 1,895,266
Wadanda aka tantance - 950,107
APC - 490,333
PDP - 361,604
35. Jihar Kebbi
Wadanda sukayi rijista - 1,802,697
Wadanda aka tantance - 845,238
APC - 581,552
PDP - 154,282
36. Jihar Zamfara
Wadanda sukayi rijista - 1,717,128
Wadanda aka tantance - 616,168
APC - 438,682
PDP - 125,423
37. Jihar Rivers
Wadanda sukayi rijista - 3,215,273
Wadanda aka tantance - 678,167
APC - 150,710
PDP - 473,971
Asali: Legit.ng