Duba cikakken sunayen zababbun 'yan majalisar wakilan tarayya 24 na jihar Kano
An gudanar da zaben 'yan majalisun tarayya tare da na shugaban kasa a ranar Asabar din makon da ya gabata, inda Legit.ng Hausa ta yi kokarin tattara maku sunayen wadanda suka samu nasarar lashe zaben kujerun majalisar tarayya a jihar Kano.
Yan majalisun wakilan tarayya da aka zaba a jihar Kano:
1:- Badamasi Ayuba:– Mazabar Dambatta/Makoda
2:- Eng Sani Bala :– Mazabar Kunchi/Tsanyawa
3:- Eng Tijjani A Jobe :– Mazabar D/Tofa/Tofa/R Gado
4:- Eng Abubakar K Yusif :– Mazabar Bichi
5:- Nasir Abduwa :– Mazabar Gezawa/Gabasawa
6:- Sani Ma’aruf Mai wake :–Mazabar Ungogo/Minjibir
7:- Eng Mohd Ali Wudil :– Mazabar Wudil/Garko
8:- Kawu Sumaila :– Mazabar Sumaila/Takai
9:- Abdullahi Mahmud Gaya :– Mazabar Gaya/Albasu/Ajingi
10:- Kabiru Alhassan Rurum :– Mazabar Rano/Kibiya/Bunkure
11:- Alhassan Ado Doguwa :– Mazabar Tudun wada/Doguwa
12:- Abdulmumini Jibril Kofa :– Mazabar Kiru/Bebeji
13:- Garba Mohd Butalawa :–Mazabar Kura/Modobi/Garun-Malam
14:- Mustapha Bala Dawaki :– Mazabar D/kudu/Warawa
15:- Musa Umar Gari :– Mazabar Kabo/Gwarzo
16:- Yusuf Badau :– Mazabar Bagwai/Shanono
17:- Barr Haruna Isah Dederi :– Mazabar Rogo/Karaye
18:- Mukhatari Ishaq Yakasai :– Mazabar Municipal
19:- Lawan Kyan Kyan:– Mazabar Gwale
20:- Manniru Babba :– Mazabar Kumbotso
21:- Nasir Ali Ahmed:– Mazabar Nassarawa
22:- Aminu S Goro :– Mazabar Fagge
23:- Hafiz Kawu :- Mazabar Tarauni
24:- Babangida Alhassan yakudima :– Mazabar Dala
SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng