Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Dan shugaba Buhari ya kammala aikin bautan kasa (Hotuna)
Dan shugaba Buhari ya kammala aikin bautan kasa (Hotuna)
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng ta ruwaito batun kammala bautan kasa na Yusuf ya tabbata ne daga wani hotonsa daya karade shafukan sadarwar zamani, musamman Facebook, inda yake sanye da kayan bautan kasa dauke da takardar shaidar kammala bautan kasa.