Jihar Buhari: Jerin sunayen sabbin 'yan majalisar jihar Katsina 34
An kammala zabukan shekara ta 2019 da aka dade ana daku a akalla mafi yawancin jahohin Najeriya ciki kuwa hadda jihar shugaban kasa ta Katsina dake a shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya.
A jihar ta Katsina dai jam'iyya mai mulki ta jihar ce ta All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkan kujerun da aka yi takara kan su har guda hamsin da daya (51) da gagarumin rinjaye.

Asali: Depositphotos
KU KARANTA: Rikicin Kaduna: An tura sojoji da 'yan sanda Kaduna
Haka zalika jihar ta Katsina tana da kananan hukumomi 34 da kuma 'yan majalisa 34 din ke wakilta.
Ga dai jerin sunayen 'yan majalisun nan da kuma kananan hukumomin su:
Hon. Aliyu Sabi’u Muduru – Mani
Hon. Shamsudeen Dabai – Danja
Hon. Tasi’u Maigari – Zango
Hon. Tukur Shagumba – Batagarawa
Hon.Dalhatu Shehu Tafoki- Faskari
Hon Mustapha Sani Bello – Mashi
Hon Muhammad Kwamanda – Dutsin-ma
Hon Abdul Jalal Runka – Safana
Hon Nasir yahaya – Daura
Hon Musa Nuhu Gafiya – Kaita
Hon Abubakar Suleiman Tunas – Ingawa
Hon Mustapha Rabe Musa- Maiadua
Hon Lawal H Yaro – Musawa
Hon Aminu Ibrahim Saeed – Malumfashi
Hon Sani Lawal – Baure
Hon Abubakar Muhammad Total – Funtua
Hon Abubakar Suleiman – Rimi
Hon Hamza Rimaye – Kankia
Hon Ya’u Garba – Kankara
Hon. Lawal Isa Kuraye – Charanchi
Hon. Haruna Aliyu Yamel – Dutsi
Hon. Abubakar Muhammad – Funtua
Hon. Ali Abu Albaba – Katsina
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng