Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Hajiya Maryam Usman Baba ta rasu ne a ranar Laraba a asibitin kwararu na Barau Dikko da ke garin Kaduna tana da shekaru 43 a duniya kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Daya daga cikin 'ya'yan Samanja, Abubakar Usman ya tabbatar da
Kamar yadda muka saba, Legit.mg tana kawo muku rahotanni kai tsaye kan yadda abubuwa ke gudana a zagayen zabe na biyu da akeyi yau Asabar, 23 ga watan Maris, a jihar Benue. A ranar 9 ga watan an gudanar da zabe amma ba'a samu kamm
Rikici ya barke tsakanin wasu jiga-jigan jam'iyyar APC da PDP a rumfar zabe mai lamba 005 da 009 da ke Magajin Gari, Ward 'B' shiyyar Danfarijo a yayin da ake gudanar da zabe a yau Asabar. Jiga-jigan 'yan siyasan sunyi kokarin nun
Fitaccen dan siyasar nan, tsohon Gwamnan Legas kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Bola Ahmed Tinubu ya fadawa Gwamnan Sokoto da ma jam'iyyar sa ta Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Sokoto su fidda s
Zaben Abba Gida-Gida ya sa ‘Yan Kwankwasiyya sun ajiye jar hula. Tuni dais hi Madugun watau Kwankwaso ya cire jar hula sa gabanin zaben Abba Gida-gida da zai kara da gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Ashe har gobe ba a soke tsarin Trader Moni ba kamar yadda ake fada. Duk da an gama zabe ana cigaba da rabawa jama’a kudin Trader Moni inji mataimakin shugaban kasa Osinbajo.
Wani lamari da ya tayar da hankalin al'umma da dama da kuma ya auku a ranar Alhamis din da ta gabata shine na wani jariri da aka tsinta da misalin karfe 11 na dare a unguwar da ke bayan Asibitin Badarawa, jihar Kaduna.
Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Jos, jihar Filato a ranar Juma'a ta soke zarge-zarge 19 a cikin 21 da ke gaban ta na tuhuumar zargin ta'asar da ake yi wa tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje da wasu mutane uku
Zababbun sanatocin APC sun yi gargadin cewa idan aka bada shugabancin majalisar dattijai ga wasu tsirarun mutane zai haddasa babban rikici a jam'iyyar. Sanatocin APC sun kuma yi zargin cewa jam'iyyar PDP na kulla makarkashiya kan
Labarai
Samu kari