Kai tsaye: Sakamakon karashen zaben jihar Benue
Kamar yadda muka saba, Legit.mg tana kawo muku rahotanni kai tsaye kan yadda abubuwa ke gudana a zagayen zabe na biyu da akeyi yau Asabar, 23 ga watan Maris, a jihar Benue.
A ranar 9 ga watan an gudanar da zabe amma ba'a samu kammala zaben be saboda yawan kuri'un da aka watsar sun fi yawan tazarar dake tsakanin manyan yan takarar guda biyu.
Manyan yan takarar sune gwamnan jihar mai ci, Samuel Ortom, na Peoples Democratic Party PDP da Barista Emmanuel Jime na jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Karanta yawan kuri'un:
Samuel Ortom PDP - 410,526
Emmanuel Jime - 329,022
Tazararsu - 81,554
Yawan kuri'un da aka watsar - 121,019
BENUE:
Gungul PU,
Mbakyase Ward, Konshisha LGA
PDP - 88
APC - 40
Agune PU
Mbakyase Ward, Konshisha LGA
APC - 44
PDP - 144
RCM Primary School PU,
Mbaaka, Ward, Ushongo LGA
PDP - 352
APC - 94
Manger II ward, Tarka LGA
PDP -174
APC - 3
PU 008A
Yandev North ward
Gboko LGA
PDP 35
APC 57
PU 008B
PDP 133
APC 90
Asali: Legit.ng