Yanzu: APC ta samu kuri'u 5,117 yayin da PDP ke kan gaba da kuri'u 6,376 a Bauchi

Yanzu: APC ta samu kuri'u 5,117 yayin da PDP ke kan gaba da kuri'u 6,376 a Bauchi

A ranar 19 ga watan Maris, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majalisun dokoki. Sai dai bayan kammala zaben, hukumar ta sanya sunan jihar Bauchi daga cvikin jihohin da za a sake gudanar da zabe a rumfunan da ba a kammala zabensu ba.

Kamar yadda kwamishinan zabe na jihar Bauchi, Mr Kyari ya bayyana, akwai rumfunan zabe 36 da za a sake gudanar da zabensu a kananan hukumomi 15 na jihar, wanda kuma tuni hukumar ta kammala rarraba kayayyakin zaben, inda har aka kammala zaben a ranar Asabar 23 ga watan Maris.

KARANTA WANNAN: Hukuncin kotu kan zaben gwamnan Osun: Atiku ya taya Adeleke murna

Legit.ng Hausa ta shirya tsaf, domin kawo maku muhimman bayanai, labarai game da rahotanni kan yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ke sanar da sakamakon zaben jihar Bauchi. A safiyar Lahadi ne INEC ta fara sanar da sakamakon zaben, bayan gazawarta na fara sanarwar a daren ranar Asabar.

Ga dai sahihin sakamakon zaben gwamnan jihar Bauchi daga kananan hukumomi 15 da aka yi zabensu zagaye na biyu a ranar Asabar. Burinmu shi ne ka ci gaba da 'refreshing' wannan shafin domin ci gaba da bibiyar sakamakon zaben.

Bisa rahotannin da Legit.ng Hausa ta samu ta bakin wakilinta a jihar Sani Hamza Funtua, hukumar zabe ta kammala sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar zagaye na biyu.

Jimillar sakamakon zaben Bauchi:

APC 5,085

PDP 6,376

Tazarar da PDP ta baiwa APC 1,291

-----------------------------------

SAHIHIN SAKAMAKON ZABE DAGA INEC

-----------------------------------

Jama'are LGA

APC 74

PDP. 54

Valid votes. 128

Rejected votes 0

Total votes cast 128

-----------------------------------

Toro LGA

APC 536

PDP 828

-----------------

Katagum LGA

APC 261

PDP 203

Valid votes 467

Rejected votes 17

Total votes cats 484

Valid votes 715

Rejected votes 33

Total votes cast 748

-----------------------------------

Alkaleri. LGA

APC 264

PDP. 444

Valid votes 715

Rejected votes 33

Total votes cast 748

-----------------------------------

Gamawa LGA

APC 152

PDP 96

Valid votes 250

Rejected votes 05

Total votes cast 255

-----------------------------------

Kirfi LGA

APC. 206

PDP. 473

Valid votes. 691

Rejected votes 35

Total votes cast 726

-----------------------------------

Ningi. LGA

APC 728

PDP 791

Valid votes. 1,549

Rejected votes 79

Total votes cast 1,628

-----------------------------------

Ganjuwa LGA

APC. 432

PDP. 353

Valid votes 785

Rejected votes 18

Total votes cast 803

-----------------------------------

Shira LGA

APC 152

PDP. 86

Valid votes 238

Rejected votes 09

Total votes cast 247

-----------------------------------

Giade LGA

APC 639

PDP. 532

Valid votes 1,176

Rejected votes 33

Total votes cast 1209

-----------------------------------

Itasgadau LGA

APC 421

PDP 619

Valid votes 1044

Rejected Votes 35

Valid votes 1,079

-----------------------------------

Darazo LGA

APC 824

PDP 749

Valid votes 1,599

Rejected votes 36

Total votes cast 1,635

-----------------------------------

Dass LGA

APC 184

PDP. 358

Valid votes 546

Rejected votes. 26

Total votes casted. 572

-----------------------------------

Misau LGA

APC 111

PDP 312

Valid votes 433

Rejected votes 05

Total votes cast 438

-----------------------------------

Bogoro L.G.A

APC 101

PDP. 478

Total valid votes 582

Rejected 25

Total votes cast 607

-----------------------------------

-----------------------------------

05:00pm - 07:00pm:

1. Dass LGA

Kagadama ward 

PDP 358

APC 184

2. Misau LGA 

Ajili Gugulin Ward

PDP 312 

APC 111

Ajili Samadawa ward

PDP 142

APC 61

3. Bogoro LGA

Malar A PU

PDP 478

APC 101

Malar B

PDP 224

APC 57

4. Katagum LGA

PU 009 Madara/Dunare/Kofar Jauro

PDP 82

APC 112

Chara-chara Primary sch Azare

PDP 121

APC 149

5. Darazo LGA

Gabarun ward

PDP 155

APC 85

6. Ningi LGA

Unguwar Jaki PU

PDP 240

APC 178

Zazika

PDP 100

APC 75

Kwangi

PDP 135 

APC 232

Harodo

 PDP 124

APC

Baure

PDP 194

APC 209

7. Itas Gadau LGA

Kofar Fada ward

PDP 267

APC 127

Rumfar Magama 003 PU

PDP 212

APC 203

Jankude  PU

PDP 46

APC 91

8. Jama'are LGA

Memihefta Hannafari ward

PDP 58

APC 74

9. Alkaleri LGA

Batak ward

PDP 202

APC 87

Jamda ward

PDP 244

APC 170

10. Kirfi LGA

Wuro Gumbai PU 006

PDP 113

APC 87

Bara ward 

PDP 361

APC 119

11.Kirfi LGA

K/Sarkin Yakin Bara, Bara PU 006

APC = 119

PDP = 360

Kofar Sarkin Gabarin PU (karamin akwati) 

APC = 119

PDP = 125

Kofar Sarkin Gabarin PU (       )

12. Toro LGA

Salarma pri. Sch. Ribina 

PDP 247 

APC 304

Zul Polling Unit

PDP-428

APC-69

Gurungu Kofar Sarki

PDP153

APC 164

13. Giade LGA

Zirami PU

PDP 114

APC 195

Gadaule PU

PDP 132

APC 179

Gulbun ward 

PDP 197

APC 130

Faguji Ward

PDP 96

APC 127

14. Ganjuwa LGA

Hakatari Kariwa ward

PDP 159

APC 137

15. Shira LGA

Languram ward

PDP 86

APC 152

16. Gamawa LGA

PDP 312

APC 203

Total Votes Casts 

PDP 6,289

APC 4986

Difference 1,303

Verdict: PDP Wins 

Three Polling Units with Incidents of Violence/Over Voting

1. Tama in Toro LGA 432 Registered Voters

2. Madara in Katagum 333 Registered

3.Jama'are B Jabbori 524 Registered Voters

Total: 1,289

-----

PU 001, Ajili Gugulin Ward

MISAU LGA

PDP: 312

APC: 111

Magama PU 003, Unguwar/Mati

Itas/Gadau LGA

APC: 203

PDP: 312

Bakin Rijiya

PU 015, Jankude Ward,

Itas/Gadau LGA

APC: 91

PDP: 46

-----

02:00pm - 04:00pm:

BAUCHI:

PU 006, Dewu East Ward

Kirfi LGA

PDP: 113

APC: 87

-----

Malar Giji Polling Unit A & B, Bogoro D Ward, Bogoro LGA, Bauchi

PDP - 478

APC - 101

Total votes cast - 607

Valid votes - 582

Invalid - 25

Polling Officer: Dapirep Panmun

-----

Mallar Giji Polling Unit A 008, Bogoro D Ward in Bauchi

PDP - 253

APC - 44

Total votes cast - 305

Valid votes - 297

-----

12:00pm - 02:00pm:

 • LGA: Kirfi

Ward: Bara Central

PU: Kofar Sarki/Yaki bara (002)

- Ana ci gaba da tattara sakamakon zaben da aka kammala kadawa.

- Da misalin karfe 11 na safiya, rundunar 'yan sanda ta yi kokarin dakile wani yunkuri na satar akwati.

-----

 • Rahoto

A jihar Bauchi: Rahotanni sun bayyana cewa jami'an tsaro na MOPOL, sun hargitsa zabe a gundumar Jama'are da ke karamar hukumar Jama'are, akwati na 010.

-----

 • Rahoto

Rahotanni sun bayyana cewa ana ganin kananan yara da basu kai shekaru 18 ba a layin zabe domin kad'a kuri'arsu a karamar hukumar Jama'are, gundumar Jama'are \b\, akwatin zabe na 010 - Jabori, makarantar firamare ta Jabori.

-----

 • LGA: Jamare

Ward: Mamaheta

PU: Gidan Jauro (020)

- An kammala kad'a kuri'a, an fara kirga sakamakon kuri'un da aka kad'a.

- Akwai sama da jami'an 'yan sanda guda 20 a rumfar zaben.

-----

 • LGA: DARAZO

Ward: Darazo

PU: 026 Kofar jauro Bappah

Zabe na ci gaba da gudana lami lafiya, kuma akwai jami'an tsaro da ke sa ido.

-----

9:00am - 11:00am:

 • LGA: Jamare

PU: Jabbori Primary School

Time: 9:53am

- Ana ci gaba da kad'a kuri'a

- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, hukumar shige da fice)

- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.

-----

 • LGA: Toro

Ward: Ribina

PU: Sala Primary School (019)

Time: 9:57

- Ana ci gaba da kad'a kuri'a

- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, hukumar shige da fice)

- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.

-----

 • Rahoto

A jihar Bauchi: A gundumar Bara, rumfar zabe ta 002, karamar hukumar Kirfi. Zafe na ci gaba da gudana lami lafiya bayan fara tantancewa da kad'a kuri'a da misalin karfe 8:45 na safe.

-----

 • Rahoto

A rumfar zaben Kagadaman Dass da ke a jihar Bauchi, an samu dan hargisti bayan da wasu 'yan siyasa suka isa wajen. Sai dai, masu kad'a kuri'ar sun fatattake su kuma komai ya dawo dai dai. Yanzu haka dai ana ci gaba da kad'a kuri'a lami lafiya a rumfar zaben.

-----

 • LGA: KIRFI

Ward: BARA

PU: 002

Time: 10.08am

An fara tantancewa da kada kuri'a da misalin karfe 8:45, kuma zaben yana gudana lami lafiya.

-----

 • LGA: Kirfi

Ward: Unguwa M. Jakin

PU: Kofar Ayuba

Time: 9:28am

- Ana ci gaba da kad'a kuri'a

- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, NSCDC)

- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau

- Akwai wakilan jam'iyya guda 4

-----

 • LGA: Ajili/Samadawo

Ward: Ehaje

PU: Ajili Primary Schol. 001

Time: 9:13am

- Ana ci gaba da tantancewa da kuma kad'a kuri'a tun wajen karfe 8.

- Akwai jami'an tsaro.

- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.

-----

 • LGA: Kirfi

Ward:Bara Central, Kofar Sarki

PU: Yaki Bara (002)

- Ana ci gaba da kad'a kuri'a

- Akwai jami'an tsaro ('yan sanda, hukumar shige da fice)

- Na'u'rorin 'Card reader' na amfani lafiya lau.

-----

 • L.G.A: TORO

Ward: RIBINA

PU: Salarma primary school 009

Ana ci gaba da kad'a kuri'a. Akwai jami'an tsaro a rumfar zaben.

-----

 • LGA: Shira

WARD: Bukul/Bangire

PU: Languran, Kofar Sarki (028)

Akalla akwai jami'an tsaro guda 20 a rumfar zaben, yayin da wasu 11 suka isa wajen da misalin karfe 8:30 na safiya

-----

 • LGA: Toro

WARD: Jama'a/Zaranda

PU: 031

An fara tantancewa da kuma kada kuri'a da misalin karfe 8 na safiya.

-----

Kafin fara bayyana maku abubuwan da ke wakana, bari mu fara yi maku bita kan yawan mutanen da suka yi rejistar zaben a rumfunan zabe 36 da ke cikin kananan hukumo 15 da aka soke zabensu.

ALKALERI (01)

 • BIRIN/ GIGARA/ YANKARI (07)

BARTAK - BARTAK PRIMARY SCHOOL (004)

MUTANE: 458

 • JAMDA - PRIMARY SCHOOL (016)

MUTANE: 732

BOGORO (03)

 • BOGORO \D\"" (04)

MALLAR GIJI/H., DAJI - MALLAR (008)

MUTANE: 1130

DARAZO (05)

 • GABARIN (03)

UNGUWAR SARKI, KOFAR FADA GALADIMA (001)

MUTANE: 997

 • LANZAI (07)

UNGUWAR FADA, VILLAGE HEAD OFFICE I (001)

MUTANE: 1073

 • TUDUN WADA WARGI, PRIMARY SCHOOL (013)

MUTANE: 405

 • DARAZO (01)

GARIN JAURO BAPPAH, KOFAR JAURO BAPPAH (026)

MUTANE: 271

DASS (06)

 • DOTT (06)

KAGADAMA, KAGADAMA PRIMARY SCHOOL (004)

MUTANE: 872

GAMAWA (07)

 • ZINDI (11)

GARIN JAURO SHEHU, SHEHU VILLAGE (012)

MUTANE: 405

GANJUWA (08)

 • KARIYA (04)

HAKA TAFI, KOFAR SARKI (010)

MUTANE: 462

 • MIYA WEST (08)

JILI, KOFAR SARKI (020)

MUTANE: 844

GIADE (09)

 • UZUM \B\"" (08)

FAGUJI CENTRE, PRIMARY SCHOOL II (003)

MUTANE: 328

 • ZIRRAMI (10)

ZIRAMI, PRIMARY SCHOOL (003)

MUTANE: 473

 • DOGUWA CENTRAL (03)

GULBUM, KOFAR SARKI (007)

MUTANE: 552

 • U. ZUM \A\"" (07)

GADAULE, KOFAR JAURO (005)

MUTANE: 546

ITAS/GADAU (10)

 • ITAS (01)

UNGUWAR MATI, MAGAMA ITAS (003)

MUTANE: 1033

 • JANKUDE, BAKIN RIJIYA (015)

MUTANE: 388

 • ITAS KOFAR FADA, DISTRICT HEAD OFFICE 023)

MUTANE: 831

JAMAARE (11)

 • JAMA'ARE \B\"" (02)

JABBORI, JABBORI PRIMARY SCHOOL (010)

MUTANE: 524

 • HANAFARI (08)

MAMAHETA, GIDAN JAURO (020)

MUTANE: 305

KATAGUN (12)

 • MADARA (04)

DUNARI, KOFAR JAURO (009)

MUTANE: 333

 • MADANGALA (03)

DUHUWA, KOFAR JAURO (011)

MUTANE: 989

 • CHARACHARA PRIMARY SCH, PRIMARY SCHOOL (013)

MUTANE: 733

KIRFI (13)

 • DEWU EAST (06)

WURO GUMBAL, KOFAR SARKI (006)

MUTANE: 294

 • BARA (02)

BARA CENTRAL, KOFAR SARKI/YAKI BARA (002)

MUTANE: 817

MISAU (14)

 • AJILIN/GUGULIN (05)

AJILI/SAMADAWO, AJILI PRIMARY SCHOOL (001)

MUTANE: 1007

NINGI (15)

 • JANGU (04)

BAURE, KOFAR MAI UNGUWA (013)

MUTANE: 692

 • NASARU (03)

ZAZIKAI, I, KOFAR MAI UNGUWA (005)

MUTANE: 350

 • HARDO LAGGA, KOFAR HARDO LAGGA (007)

MUTANE: 335

 • SAMA (09)

KWANGI I, KWANGI PRIMARY SCHOOL (018)

MUTANE: 530

 • TIFFI / GUDA (07)

UNGUWAR M. JAKIN, KOFAR AYUBA (018)

MUTANE: 626

SHIRA (16)

 • BUKUL/BANGIRE (03)

LANGURAN, KOFAR SARKI (028)

MUTANE: 438

TORO (18)

 • RIBINA (03)

SALAMA, PRIMARY SCHOOL (019)

MUTANE: 908

 • JAMA'A / ZARANDA (06)

ZULL PRY. SCH. (031)

MUTANE: 940

 • TAMA (10)

GURUNGU, KOFAR SARKI (014)

MUTANE: 522

 • ZUNA I, KOFAR SARKI (018)

MUTANE: 498

TOTAL

29 RAs

36 PUs

22,641

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.n

Asali: Legit.ng

Online view pixel