Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ban amince da shan kayi a zaben da aka yi ba – Gwamnan Bauchi
Breaking
Ban amince da shan kayi a zaben da aka yi ba – Gwamnan Bauchi
daga  Muhammad Malumfashi

Da alama Gwamnan Bauchi yayi amai ya lashe game da zaben jihar sa inda Gwamnan ya nuna bai amince ya sha kashi a zaben Bauchi ba tukun. Gwamnan yace ita-jita ce ake yi cewa ya taya Bala Mohammed murnar lashe zabe.

Yanzu Yanzu: Wani ginin ya sake rusowa a Lagas (bidiyo)
Yanzu Yanzu: Wani ginin ya sake rusowa a Lagas (bidiyo)
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa wani gini ya sake rushes a unguarded Kakawa da ke birnin Lagas a ranar Litinin, 25 ga watan Maris. A cewar wani mazaunin unguarded, babu wanda ya garkame a karkashin ginin, saboda an yi makin shi cikin wada

Shugaba Buhari yayi magana akan rashin ilimi a Najeriya
Shugaba Buhari yayi magana akan rashin ilimi a Najeriya
daga  Mudathir Ishaq

A dai-dai lokacin da idon al'ummar kasar nan yake kan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, domin ganin irin rawar da zai taka a wannan sabuwar gwamnatin tasa, sai gashi a karon farko Shugaban kasar yayi wata muhimmiyyar magana akan...