Cikakken Jerin Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun da INEC Ta Sanar a Hukumance

Cikakken Jerin Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Osun da INEC Ta Sanar a Hukumance

Osun, Nigeria - Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta kammala tattara sakamako tare da ayyana wanda ya samu nasara a zaben gwamnan jihar Osun.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum

A ranar Asabar, 15 ga watan Agustan 2026 ne aka gudanar da zaben gwamnan, inda Gwamna Adeleke, wabda ke takara a inuwar jam'iyyar Accord ya fafata da yan takarar jam'iyyun jamayya 13.

Gwamna Adeleke.
Zababben gwamnan jihar Osun a karo na biyu, Ademola Adeleke Hoto: @AAdeleke01
Source: Twitter

Tribune Nigeria ta ruwaito cewa Adeleke ya lashe kananan hukumomi 19 cikin 30 na jihar Osun, yayin da babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC, ya samu nasara a kananan hukumomi 11.

Sakamakon da aka samu daga kananan hukumomin ya bai wa Adeleke nasara a tseren neman wa’adi na biyu yayin da aka kammala tattara sakamakon zaben gwamnan Osun.

Cikakken sakamakon zaben Osun

Kara karanta wannan

Zaben Osun: Gwamna Adeleke ya yi magana kan nasararsa, ya aika sako ga Tinubu

Legit Hausa ta tattaro muku cikakken jerin sakamakon zaben Osun da hukumar INEC ta sanar a hukumance.

1. Karamar hukumar Olurunda

Accord – 23,514

AA – 133

AAC – 94

ADC – 666

ADP – 167

APC – 24,671

APGA – 71

APM – 8

APP – 4

BP – 6

NNPP – 10

PRP – 1

SDP – 9

YPP – 18

ZLP – 86

2. Karamar hukumar Ilesa ta Gabas

Accord – 12,280

AA – 84

AAC – 71

ADC – 504

ADP – 119

APC – 16,208

APGA – 68

APM – 07

APP – 06

BP – 05

NNPP – 05

PRP – 07

SDP – 03

YPP – 18

ZLP – 75

3. Karamar hukumar Ejigbo

Accord – 18,458

AA – 84

AAC – 97

ADC – 5,053

ADP – 162

APC – 16,195

APGA – 72

APM – 18

APP – 06

BP – 09

NNPP – 07

Kara karanta wannan

Zaben Osun: Kananan hukumomin da Gwamna Adeleke da dan takarar APC suka lashe

PRP – 06

SDP – 06

YPP – 33

ZLP – 106

4. Karamar hukumar Ife ta Kudu

Accord – 13,507

AA – 53

AAC – 43

ADC – 290

ADP – 98

APC – 14,674

APGA – 66

APM – 163

BP – 06

PRP – 04

ZLP – 13

5. Karamar hukumar Ola-Oluwa

Accord – 10,063

AA – 24

AAC – 16

ADC – 213

ADP – 58

APC – 10,782

APGA – 24

APM – 08

APP – 00

BP – 01

NNPP – 01

PRP – 00

SDP – 01

HPP – 03

ZLP – 34

6. Karamar hukumar Isokan

Accord – 13,765

AA – 91

AAC – 59

ADC – 384

ADP – 98

APC – 14,063

APGA – 42

APM – 27

APP – 09

BP – 05

NNPP – 06

PRP – 04

SDP – 10

YPP – 18

ZLP – 135

7. Karamar hukumar Aiyedaade

Kara karanta wannan

Zaben Osun: INEC ta sanar da dan takarar da ya lashe zaben gwamna

Accord – 16,681

AA – 94

AAC – 94

ADC – 331

ADP – 117

APC – 15,719

APGA – 46

APM – 12

APP – 04

BP – 02

NNPP – 02

PRP – 00

SDP – 02

YPP – 19

ZLP – 76

8. Karamar hukumar Egbedore

Accord – 19,278

AA – 57

AAC – 50

ADC – 363

ADP – 58

APC – 11,194

APGA – 42

APM – 07

APP – 03

BP – 00

NNPP – 03

PRP – 04

SDP – 08

YPP – 11

ZLP – 77

9. Karamar hukumar Atakumosa

Accord – 7,872

AA – 50

AAC – 42

ADC – 333

ADP – 58

APC – 9,936

APGA – 34

APM – 06

APP – 03

BP – 02

NNPP – 03

PRP – 01

SDP – 09

YPP – 18

ZLP – 75

10. Karamar hukumar Aiyedire

Accord – 11,073

AA – 14

Kara karanta wannan

Zaben Osun: Gwamna Adeleke ya ba takwaransa na APC tazara mai nisa

AAC – 11

ADC – 148

ADP – 29

APC – 9,910

APGA – 13

APM – 05

APP – 00

BP – 01

NNPP – 01

PRP – 00

SDP – 00

YPP – 03

ZLP – 20

11. Karamar hukumar Irewole

Accord – 10,934

AA – 69

AAC – 41

ADC – 275

ADP – 129

APC – 29,972

APGA – 58

APM – 08

APP – 01

BP – 06

NNPP – 01

PRP – 01

SDP – 04

YPP – 16

ZLP – 60

12. Karamar hukumar Ila

Accord – 16,211

AA – 41

AAC – 11

ADC – 259

ADP – 70

APC – 12,934

APGA – 25

APM – 05

APP – 03

BP – 01

NNPP – 04

PRP – 00

SDP – 02

YPP – 04

ZLP – 05

13. Karamar hukumar Ede ta Arewa

Accord – 35,427

AA – 94

AAC – 56

ADC – 307

Kara karanta wannan

Osun 2026: Jerin manyan yan takarar gwamna 14, jam'iyyu, shekaru da matakin karatunsu

ADP – 108

APC – 10,283

APGA – 45

APM – 07

APP – 04

BP – 02

NNPP – 02

PRP – 03

SDP – 02

YPP – 28

ZLP – 106

14. Karamar hukumar Boluwaduro

Accord – 7,118

AA – 29

AAC – 08

ADC – 179

ADP – 46

APC – 7,050

APGA – 21

APM – 02

APP – 00

BP – 01

NNPP – 00

PRP – 00

SDP – 03

YPP – 01

ZLP – 20

15. Karamar hukumar Iwo

Accord – 27,085

AA – 130

AAC – 62

ADC – 588

ADP – 191

APC – 19,660

APGA – 74

APM – 12

APP – 02

BP – 06

NNPP – 03

PRP – 04

SDP – 03

YPP – 26

ZLP – 181

16. Karamar hukumar Osogbo

Accord – 36,480

Kara karanta wannan

Abubuwa 3 da za su iya sa gwamna Adeleke doke APC a zaben Osun

AA – 164

AAC – 104

ADC – 1,503

ADP – 222

APC – 30,474

APGA – 113

APM – 09

APP – 09

BP – 09

NNPP – 11

PRP – 01

SDP – 15

YPP – 34

ZLP – 159

17. Karamar hukumar Oriade

Accord – 21,343

AA – 79

AAC – 43

ADC – 423

ADP – 76

APC – 14,863

APGA – 52

APM – 05

APP – 04

BP – 03

NNPP – 05

PRP – 03

SDP – 07

YPP – 30

ZLP – 137

18. Karamar hukumar Odo-Otin

Accord – 18,003

AA – 27

AAC – 26

ADC – 377

ADP – 49

APC – 15,435

APGA – 34

APM – 10

APP – 03

BP – 03

NNPP – 01

Kara karanta wannan

Osun 2026: Muhimman abubuwa 8 da ya kamata kowane mai katin zabe ya sani

PRP – 12

SDP – 04

YPP – 08

ZLP – 34

19. Karamar hukumar Ife ta Gabas

Accord – 27,201

AA – 204

AAC – 124

ADC – 935

ADP – 121

APC – 18,600

APGA – 93

APM – 14

APP – 06

BP – 06

NNPP – 10

PRP – 06

SDP – 17

YPP – 37

ZLP – 145

20. Karamar hukumar Ifelodun

Accord – 21,107

AA – 77

AAC – 35

ADC – 509

ADP – 131

APC – 18,396

APGA – 65

APM – 05

APP – 03

BP – 03

PRP – 04

SDP – 05

YPP – 29

ZLP – 89

21. Karamar hukumar Atakumosa ta Yamma

Accord – 7,479

AA – 43

AAC – 29

ADC – 213

ADP – 62

APC – 10,037

APGA – 46

APM – 03

APP – 01

BP – 00

Kara karanta wannan

Cikakken jerin 'yan takara da jam'iyyunsu da ke fafatawa a zaben gwamnan Osun

NNPP – 01

PRP – 02

SDP – 02

YPP – 08

ZLP – 59

22. Karamar hukumar Orolu

Accord – 12,352

AA – 34

AAC – 19

ADC – 236

ADP – 59

APC – 10,622

APGA – 29

APM – 04

APP – 05

BP – 06

NNPP – 03

PRP – 01

SDP – 02

YPP – 13

ZLP – 53

23. Karamar hukumar Obokun

Accord – 12,023

AA – 47

AAC – 28

ADC – 205

ADP – 99

APC – 16,120

APGA – 42

APM – 11

APP – 02

BP – 04

NNPP – 03

PRP – 01

SDP – 04

YPP – 14

ZLP – 84

24. Karamar hukumar Irepodun

Accord – 14,504

AA – 42

AAC – 17

ADC – 249

ADP – 85

APC – 15,713

APGA – 35

APM – 06

APP – 07

BP – 02

NNPP – 00

Kara karanta wannan

Makinde: 'Dan takarar shugaban kasa ya samo mafita ga 'yan adawa gabanin 2027

PRP – 04

SDP – 02

YPP – 06

ZLP – 45

25. Karamar hukumar Boripe

Accord – 12,448

AA – 51

AAC – 33

ADC – 379

ADP – 122

APC – 19,963

APGA – 41

APM – 01

APP – 03

BP – 01

NNPP – 02

PRP – 03

SDP – 04

YPP – 23

ZLP – 42

26. Karamar hukumar Ife ta Tsakiya

Accord – 21,171

AA – 137

AAC – 90

ADC – 747

ADP – 86

APC – 15,913

APGA – 71

APM – 03

APP – 07

BP – 08

NNPP – 05

PRP – 03

SDP – 12

YPP – 25

ZLP – 102

27. Karamar hukumar Ifedayo

Accord – 7,427

AA – 04

AAC – 08

ADC – 115

ADP – 24

APC – 6,836

APGA – 12

APM – 01

APP – 00

BP – 00

NNPP – 00

PRP – 00

SDP – 00

Kara karanta wannan

Kwana 3 kafin zabe, INEC ta ƙara sunan ɗan takara 1 a zaben gwamnan jihar Osun

YPP – 03

ZLP – 15

28. Karamar hukumar Ilesa ta Yamma

Accord – 16,196

AA – 130

AAC – 85

ADC – 673

ADP – 153

APC – 12,756

APGA – 69

APM – 04

APP – 10

BP – 05

NNPP – 07

PRP – 05

SDP – 05

YPP – 27

ZLP – 119

29. Karamar hukumar Ede ta Kudu

Accord – 26,188

AA – 131

AAC – 41

ADC – 390

ADP – 69

APC – 6,219

APGA – 27

APM – 07

APP – 05

BP – 03

NNPP – 03

PRP – 01

SDP – 04

YPP – 20

ZLP – 102

30. Karamar hukumar Ife ta Arewa

Accord – 13,879

AA – 87

AAC – 40

ADC – 333

ADP – 80

APC – 9,613

APGA – 45

APM – 06

APP – 01

BP – 05

NNPP – 04

PRP – 03

SDP – 04

Kara karanta wannan

Mayakan ISWAP sun sha wuta, an hallaka babban kwamanda mai hatsari

YPP – 18

ZLP – 98.

Zaben Osun.
Wurin tattara sakamakon zaben gwamnana Osun a Osogbo Hoto: Agidigbo Online
Source: Facebook

INEC ta sanar da wanda ya ci zaben Osun

A wani rahoton, kun ji cewa hukumar INEC ta sanar da Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar na shekarar 2026.

Adeleke, wanda ya tsaya takara karkashin Accord Party, ya samu kuri’u 511,067, inda ya doke babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na APC, wanda ya samu kuri’u 444,815.

Asali: Legit.ng

Authors:
Ahmad Yusuf avatar

Ahmad Yusuf (Hausa editor) Ahmad Yusuf ma'aikacin jaridar Legit.ng sashin Hausa ya fara aiki a 2021, ya kware wajen kawo labarai da rahotanni da suka shafi siyasa da al'amuran yau da kullum. Matashin ɗan jaridar ya koyi Lissafi a digirinsa na farko a Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Wudil, Kano (KUST) ya kuma samu shaidar kwarewa a fannin aikin jaridar zamani daga Reuters a 2022. Kafin fara aiki da Legit Ahmad ya yi aiki da jaridu da dama na turanci da Hausa tun 2012. Mail: ahmad.yusuf@corp.legit.ng 07032379262