Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ramadana: Abubuwa 9 da ake kwadaitar da mai Azumi ya aikata
Ramadana: Abubuwa 9 da ake kwadaitar da mai Azumi ya aikata
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng ta ruwaito a ranar Litinin, 6 ga watan Mayu, wanda yayi daidai da 1 ga watan Ramadana ne Musulman duniya suka dauki azumi dake alanta shiga watan Azumin Ramadana, watan da Allah mai girma da daukaka Ya saukar da Al-Qur’an

Jerin abubuwa 20 da basa karya azumi
Jerin abubuwa 20 da basa karya azumi
daga  Mudathir Ishaq

Mutane da yawa suna samun sabani akan wasu abubuwa da suke ganin kamar suna karya azumi idan sunyi, sai dai kuma a binciken da majiyarmu ta gabatar ta gano cewa akwai abubuwa kimanin 20 wadanda da mutane ke tunanin suna karya...

Ji ka karu: Karanta muhimman falalar Azumin Ramadana guda 11
Breaking
Ji ka karu: Karanta muhimman falalar Azumin Ramadana guda 11
daga  Mudathir Ishaq

Legit.ng ta ruwaito a daren Lahadi, 5 ga watan Mayu ne mai alarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da fara azumin Ramadana, inda yace sun samu labarin ganin sabon watan Ramadana a jahohin Yobe, Sokoto da Keb