Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin NiYA, Cascador da zai bai wa zababbun matasa ’yan kasuwa tallafin har Naira miliyan biyar, aikace-aikace za su fara 19 ga Agusta
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin NiYA, Cascador da zai bai wa zababbun matasa ’yan kasuwa tallafin har Naira miliyan biyar, aikace-aikace za su fara 19 ga Agusta
Wani kwararren likitan fida dake aiki da assibitin kwararri ta jami’ar Ilori (UITH), Farfesa Ismail Adigun yace mutanen dake fama da ciwon gyambon ciki za su iya yin azumi ta hanyar kauce ma wasu na’ukan abincin.
A bana kurum, dukiyar Abdussamad Rabiu ta karu da Dala 650m. Mai kamfanin BUA yana sake kutsawa cikin Attajiran Duniya don haka ne mu ka kawo maku yadda Abdussamad Isiyaka Rabiu ya shigo cikin Attajiran Afrika.
Yan bindigan sun kai harin ne tsakar dare inda suka shiga harbe-harbe da kuma sanya wuta akan motocin mazauna karkarar tareda da kona masu gidaje.
Babu bukatar sai mutum yaje cibiyar CBT ko kuma inda ake aiki da yanar gizo domin duba wannan sakamako. Ga bayani dalladalla yadda
Yayinda ake shirye-shiryen rantsar da sabbin gwamnatoci a ranar 29 ga watan Mayu, zababben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya koka akan yadda gwamnan jihar mai barin gado, Jibrilla Bindow da ayarinsa ke watanda da arzikin ji
Tun bayan lokacin da mahaifinata, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kuduri niyyar kirkirar sababbin masarautu guda hudu, ta dinga yin rubutu da tura bidiyo kala-kala a shafukanta na sada zumunta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace gwmanati na iya kokarita na shawo kan matsalolin tsaro dake addabar kasar kanan. Kuma yayi kira ga ‘yan Najeriya da su bada ta su gudun mawa don shawo kan matsalar tsaron.
Kwamishinan shari'ah na jihar Kano, Barista Ibrahim Mukhtari ya fada wa BBC cewa har zuwa daren ranar Juma'a, bai karbi wani umarni daga kotu (game da batun nada sabbin sarakuna da kirkirar karin masarautu na gwamnatin Kano) ba.
An bada rahoton kashe mutane bakwai a Rafin Kada da Kente a garin Jukun cikin karamar hukumar Wukari jihar Taraba, yayin da aka kai wani mummunan hari da safiyar Jumaa'ar da ta gabata. Majiyarmu LEGIT.NG ta samu rahoton cewa...
Labarai
Samu kari