Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Garkuwa da mutane: Mutan Taraba na cikin tashin hankali
Garkuwa da mutane: Mutan Taraba na cikin tashin hankali
daga  Mudathir Ishaq

Wadanda aka sacen sun hada da yara mata biyu, lauya daya da kuma makiyaya shanu guda uku. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa iyalan wadanda aka kama na cike da bakin ciki kan rashin sanin halin da yan uwansu ke ciki.