Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Shugaba Buhari: Ni talaka ne kuma masoyana ma talakawa ne
Shugaba Buhari: Ni talaka ne kuma masoyana ma talakawa ne
daga  Mudathir Ishaq

Ranar Talatar nan da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, yayi magana akan zaben da ya gabata, wanda ya samu nasarar komawa a karo na biyu, inda ya bayyana cewa har yanzu yana jin dadin karfin gwiwar da ya samu a lokacin..