Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An bayyana kason kwamishinonin Ganduje da suka ci taliyar karshe
Breaking
An bayyana kason kwamishinonin Ganduje da suka ci taliyar karshe
daga  Aminu Ibrahim

Wani majiya na kusa na gwamnan da ya nemi a sakayya sunansa ya shaidawa Daily Trust cewa kashi 60 cikin 100 na tsaffin kwamishinonin jihar ba za su sake komawa kan mukammansu ba a mulkin gwamnan zango na biyu. A cewar majiyar, za

Jihohin arewa 10 da suka fi yawan yaran da basa zuwa makaranta
Jihohin arewa 10 da suka fi yawan yaran da basa zuwa makaranta
daga  Mudathir Ishaq

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da UNICEF a fitar domin tuna wa da ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin domin yaran nahiyar Afrika. A sanarwar da Peter Hawkins, wakilin UNICEF a Najeriya, ya fitar ta bayyana cewa

An kama wani da ya bayar da shaidan zur kan Gwamna Ishaku
An kama wani da ya bayar da shaidan zur kan Gwamna Ishaku
daga  Aminu Ibrahim

Kotu ta bayar da umurnin kama tsare wani jami'in gidan yari, Usman Ajuji bisa zarginsa ba bayar da shaidan zur ga kwamitin bincike ta musamman na fadar shugaban kasa Special Presidential Investigation Panel (SPIP). Ana zargin Ajuj