A makon nan ne shahurarren dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya auri budurwarsa Georgina Rodriguez a kasar Portugal. Sun yi auren sirri a gaban 'ya'yansu biyar.
A makon nan ne shahurarren dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya auri budurwarsa Georgina Rodriguez a kasar Portugal. Sun yi auren sirri a gaban 'ya'yansu biyar.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Harin na zuwa ne a cikin kasa da makonni biyu bayan wasu 'yan bindigar sun kashe fiye da mutane 10 a wani hari da suka kai karamar hukumar Rabah da ke gabashin jihar Sokoto. Jihar Sokoto na makwabtaka da jihar Zamfa mai fama da
Tsohon gwamnan jihar Bauch Abubakar Mohammed ya ce shi Naira biliyan 1.2 kacal ya kashe wajen sayen kayayyakin binne gawa ba Naira biliyan 2.3 da ake ikirari ba
Mawakan APC na zargin daraktan mawakan Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019, Dauda Kahutu Rarara da wasu bakwai da yin sama da fadi a kudaden kungiyar da aka samu ta hanyar tallafi.
Rahotanni sun kawo cewa babbar kotun daukaka kara na shari’an Musulunci da ked a zama a Tudun Wada, Zariya karkashin jaorancin mai shari’a, Alhaji Nuhu Mahmud, ta yake ma wani boka da wani wanda ya ziyarce shi don rufe bakin aboki
Akalla mutan daya sun rasa rayukansu ranar Takata kuma an gona gidaje da dama a sabon rikicin da ya barke tsakanin yan kabilar Jukun da Tibi a kauyen Rafinkada dake karamar hukumar Wukari a jihar Taraba.
Yan kungiyar sa kai ta Najeriya (VGN) ta rarraba mutane 4,500 a kananan hukumomi 21 dake a jihar Kebbi don su taimakawa jami’an tsaro wajen yaki da ta’addanci da sauran matsalolin tsaro da ake fama dasu a wasu kauyuka na jihar.
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta yi nasarar damke wani direban Keke Napep, mai suna Bashar Bello dan shekarar 27 da haihuwa, a bisa zarginsa da yin garkuwa da wasu kananan yan mata guda biyu.
Mun samu labari cewa Gwamnan Jihar Yobe zai kai mutane karatu zuwa waje. Mutum 700 za a dauka zuwa Turkiyya da kasar Sin inda za su yi karatun Digiri da Digir-gir da Digir-digir.
Wani sumame da rundunar 'yan sanda ta jihar Neja ta kai, ta kama wani dillali dake sayarwa 'yan fashi da masu garkuwa da mutane bindigogi da harsashi. Jami'an 'yan sandan sunyi nasarar kama dallalin wanda ya bayyana sunansa da...
Labarai
Samu kari