Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
An sa hannu a kan kudirin karin albashi, amma tun da a ka sa hannu a kan wannan doka, har yanzu a na ta samun cikas iri-iri don haka a ka nemi Buhari ya gaggauta biyan kowa N30, 000 a duk wata.
Za ku ji yadda Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai zai nada manyan Kwamishinoni da mukarrabai. Tsakanin yau ko gobe za a ji sunayen Kwamishinonin El-Rufai a Kaduna.
Wata budurwa ta koka a shafin sada zumunta na Twitter bayan saurayin da take soyayya da shi na tsawon shekaru 6 ya fara shirye-shiryen auren wata budurwar ba tare da saninta ba. Budurwar mai suna Khadija Abdullahi ta bayyana...
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa bai karbi sarautar Bichi domin ya ciwa Sarki Sanusi mutunci ko ya rage mishi daraja ba. Sarkin ya bayyana hakan ne a wata hira da yayi da manema labarai, inda...
Jiya Litinin ne 1 ga watan Yuli, 2019 jaridar The Cable ta ruwaito cewa, tsohuwar ministar Buhari wacce ta zama Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta wallafa wani rubutu a shafinta na Twitter ..
Wasu gungun yan ta’adda dake fakewa a dajin dake tsakanin karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina da karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari da a yi sulhu
Makwabtansu ne suka yi kokarin garzayawa dashi zuwa Asibitin Abaji cikin gaggawa, inda daga nan aka mikashi zuwa asibitin koyarwa na jami’ar Abuja, amma bai yi tsawon rai ba, inda ya cika a cikin daren.
Legit.ng ta ruwaito Sarki ya raba wannan limami mai suna Salihu Muhammad da mukaminsa ne sakamakon bijire ma umarnin mai martaba da yayi dangane da ganin jinjirin watan idi.
Rahotanni sun kawo cewa aranar Litinin, 1 ga watan Yuli, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje yayi sabin nade-nade na mukamai a gwamnatinsa.
Labarai
Samu kari