Hotunan Magajin garin Daura bayan sako shi
Da safiyar yau Talata, 2 ga watan Yuli 2019, mun kawo muku rahoton cewa masu garkuwa da mutane sun sako surukin dogarin shugaba Muhammadu Buhari wanda ya kasance magajin Daura, Alhaji Musa Umar.
An samu ceto shi ne bayan watanni biyu cir a hannun masu garkuwa da mutane.
Idan za’a tuna a ranar 1 ga watan Mayu ne wasu gungun yan bindiga guda hudu suka kai farmaki gidan Magajin garim Daura, inda suka yi awon gaba dashi yayin da yake zaune a kofar gidansa bayan sallar Magariba.
Shi dai magajin gari ya kasance kani ne ga mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk, kuma tsohon kwanturola ne a hukumar hana fasa kauri ta kasa watau kwastam, haka zalika yana auren Hajiya Bilki, diyar babbar yayar shugaba Buhari, Hajiya Rakiya.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng