Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Matar alkalin kotun majistire Mai Shari'a Aliyu Abubakar, dake garin Nafada a karamar hukumar Nafada cikin jihar Gombe. Matar mai suna Fatima Ardo Chindo Abubakar ta kashe dan gidan alkalin ta hanyar soka masa wuka a kahon...
Kungiyar sa ido kan miyagun kwayoyi da manyan laifuka na Majalisar Dinkin Duniya (UNODC) ta bayyana cewa akalla mutane miliyan 10 ne ke ta’ammali da ganyen wiwi a Najeriya. UNODC ta sanar da hakan ne a wurin taron nemo hanyoyin ma
Wani matashi da aka bayyana sunanshi da Jude ya rasa ransa akan kwalbar giya. A yadda rahoto ya bayyana, an cakawa marigayin wuka ne a lokacin da suke rikici da abokinshi a Fatade Street, dake Ijegun...
Biyo bayan kubutar da magajin garin Daura, Alhaji Musa Umar, wanda aka sace ranar 1 ga watan Mayu a kofar gidansa a garin Daura, jihar Katsina, bayan sallar Magriba, jami'an tsaro tare da hadin gwuiwar ma'aikatan hukumar tsara bir
Jaridar, wacce ta ce ta mallaki faifan bidiyon, ta bayyana cewa lamarin ya faru ne a kan idon jami'in dan sanda da ke tare da sanata, wanda ta ce maimakon ya hana cin zarafin matar, sai ya yi kokarin kama ta. A cewar jaridar, mata
Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar wanda ya kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a ranar Talata, 2 ga watan Yuli bayan ya shafe watanni biyu a hannunsu, ya isa babbar birnin tarayya Abuja.
Yau Talatar nan ne jami'an 'yan sanda na kasar Pakistan suka cafke wani mutumi da laifin kashe mutane tara, ciki hadda matarsa da 'ya'yansa, inda ya kone gawarwakinsu daga baya. Wani jami'in dan sanda mai suna Imran Mahmood ya...
Legit.ng ta ruwaito rahotanni daga garin Daura sun tabbatar da haka, inda suka bayyana cewa a ranar Talata, 2 ga watan Yuli ne miyagun suka sako Magajin Gari ya dawo gida.
Rahotanni sun kawo cewa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya shirya tsaf domin gabatar da jerin sunayen sabon majalisarsa a gaban Majalisan dokokin jihar.
Labarai
Samu kari