Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gwamnatin Buhari za ta haramta shigo da madara Najeriya
Gwamnatin Buhari za ta haramta shigo da madara Najeriya
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gwamna Emefiele yana bayyana cewa Najeriya na kshe sama da dala biliyan 1.2, kimanin naira biliyan 434 kenan a duk shekara wajen shigo da madara daga wasu kasashen duniya.