Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Fitaccen mawakin nan na jihar Kano wanda Sarki Muhammadu Sanusi ya yiwa sarautar Sarkin Waka wato Nazir M Ahmad ya fito ya bayyana wani kudurinsa. Fitaccen mawakin ya fito ya bayyana cewa zai fito takarar gwamnan jihar Kano a...
PDP ta ce INEC ta karawa Nasiru El-Rufai kuri’un haram a zaben Kaduna. Isa Ashiru Kudan da PDP su na so kotu ta rusa wasu kuri’u. Jam’iyyar ta nemi a zaftare kuri’u 391,741 na APC a zaben.
Shugaban hukumar, Zaid Abubakar ne ya bayyana haka yayin da yake tattaunawa da majiyar Legit.ng, inda yace kudin da aka samu ya haura kudin da ta yi hasashen samu a cikin watanni 6 da naira biliyan 11.
Akalla mytane 5 ne suka rigamu gidan gaskiya a ranar Litinin, 19 ga watan Agusta yayin da wasu gidaje biyu suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da ya sauka kamar da bakin kwarya a jahar Jigawa.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, dattijo ne mai shekaru 92 a duniya kuma jigo a darikar Tijjaniya sannan mataimakin shugaban kwamitin koli na kungiyar malaman da ke bayar da fatwa a addinin Musulunci a Najeriya. A wata hira da ya yi da
Rahotanni da ke zuwa mana ya nuna cewa Babban Bankin Duniya ya tona sunayen wasu manyan kamfanonin gine-gine na kasar China har guda shida, akan cewa an same su da laifin harkallar kwangiloli masu tarin yawa.
Kamar yadda ya shahara a bakin masana, tukin mota cikin ruwan sama ya fi tuki da daddare hadari. A birnin tarayya Abuja da jihohin kusa irin Kaduna, an waye gari cikin ruwan sama kamar da bakin kwarya, kuma haka ma'aikata suka gar
Wasu fusatattun mambobin kungiyar 'yan aware ta kabilar Igbo (IPOB) ne suka ci zarafin Ekweremadu yayin da ya halarci taron da aka gayyace shi a matsayin babban bako mai gabatar da jawabi. Rahotanni sun bayyana cewa mutanen da kas
Mai wakilcin shiyyar Adamawa ta Tsakiya a zauren majalisar dattawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed Binani, a karshen makon da ya gabata ta dauki nauyin shirin tallafawa matasa da kuma mata 385 a kan sana'o'i daban-daban.
Labarai
Samu kari