Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Hakan ne yasa Beatrice tare da wasu iyayen yara suka gudanar da zanga-zangar neman a kama malamin makarantar firamaren da ke garin Kabiangek, mai nisan kafa 270 daga Nairobi, babban birnin kasar Kenya. Masu zanga-zanga a wajen mak
Dakarun rundunar Sojan sama sun tafka ma kungiyar mayakan Boko Haram mummunan ta’asa ta hanyar amfani da jiragen yaki wajen sauke musu ruwan bama bamai a kan wasu manyan motocin yakin yan ta’adda.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau, Laraba, 11 ga watan Satumba, karo na farko tun bayan dawowarsa mulki a wa'adi na biyu.
Mai magana da yawun kungiyar, Ibrahim Musa, ya shaida wa manema labarai na jaridar The Punch cewa, an kashe mambobin IMN 3 a jihar Kaduna da raunata 10, a yayin da kuma a kashe wasu shida a jihar Bauchi.
A ranar Talata ne ma'aikatar lafiya ta kasar Iraqi tace an kashe mutane 31 kuma wasu mutane 100 sun samu raunika a yayin murnar Ashura a birnin Karbala. Ma'aikatar ta ce mutane 10 daga cikin wadanda suka samu raunin na cikin matsa
Wani matashi, Nasiru Aliyu Abdussalam, na kwatas di Shekar Maidaki, karamar hukumr Kmbotso na jihar Kano, ya rataye kansa har lahira kan wani dalili da ba a sani ba.
A yayin da sauran jaruman Kannywood manya da kananan su suke ta faman tururuwa domin suje su bi umarnin shugaban kungiyarsu ta Kannywood a bangaren tace fina-finai, wato Isma'ila Na'abba Afakallahu, akan maganar da yayi ta cewa...
Akalla mutane uku ne suka rasa ransu yayin da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka kai wani samame garin Nganzai dake cikin jahar Borno a ranar Litinin, 9 ga watan Satumba,
Kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, ta jinjina ma gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa tirjiyar data nuna wajen yaki da kokarin kakaba ma yan Najeriya auren jinsi guda da turawa ke kokarin yi.
Labarai
Samu kari