Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
An yi kiyasin cewa an sace sama da dalar Amurka biliyan dari biyar da tamanin da biyu ($582b), kimanin naira tiriliyan dari biyu da goma (N210tr) kenan a kudin Najeriya, daga shekarar 1960 lokacin da aka samu 'yancin kai zuwa...
Dr. Idris Nagya,ma’aikaci da majalisar ne ya sanar da hakan a taron wayar da kai a Minna. Yace yuwuwar barkewar annobar ta shafi kananan hukumoi 138 tare da jaddada cewa za afi samun masu cutar a yankin arewa maso gabas na ...
Cikin wata sanarwa da aka bayyanawa maneman labarai a jiya Juma'a 11 ga watan Oktoba, mai dauke da sa hannun kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Ahmed Iliyas, ta hannun kakakin rundunar DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa...
Wata yarinya 'yar shekara biyar a duniya ta zama gwamnar jihar Zamfara ta rikon kwarya ta tsawon minti biyu. Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya mika ragamar mulkin jihar Zamfaran na tsawon mintuna biyu ga wata...
A ranar Juma'a ne mota kirar bas ta murkushe mahajjatan addinin Hindu 7 da ke barci a gefen titi a arewacin Indiya. Mahajjatan na kan hanyarsu ne ta zuwa tsarkakken kogin Ganges don yin wankan tsarki, in ji 'yan ...
Hukumar Kamfanin Man Fetur ta Najeriya (NNPC) ta sanar da cewa an gano mai a yankin arewa maso gabashin kasar. The Cable ta ruwaito cewa mukadashin manajan sashin hulda da al'umma na kamfanin, Samson Makoji ne ya bayar da wannan s
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Namadi Sambo ya ce 'tsantsagwaron karya ne da sharri' aka yi masa cikin wani labari da aka wallafa na cewa yana da hannun jari a kamfanin rabar da wutan lantarki na Najeriya, KAEDCO. A sanarwar
Wani mutum mai suna Ibrahim Muhammad Jidda mazaunin garin Maiduguri ya bayyana cewa bidiyon nan da ake yadawa kan cewa Sheikh Aminu Daurawa ne ke tikar rawa a wurin taron biki ba gaskiya bane...
Wani shafin twitter da ke yiwa Sadiya Umar Farouq , ministar harkokin agaji da yaki da annoba sojan gona, yayi martani akan rade-radin da ke yawo game da auranta da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Labarai
Samu kari