Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ministan Buhari ya nemi taimako daga kasar Indiya
Ministan Buhari ya nemi taimako daga kasar Indiya
daga  Aisha Khalid

Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya hori gwamnatin kasar India dasu tallafi masana'antar fim din Najeriya da fasahohin da zasu habaka nagartar fina-finan da aka a kasar...