Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
Atiku Abubakar ya ce ya tallafa wa Olusegun Obasanjo bayan fitowarsa daga kurkuku, yana mai danganta sukar da tsohon shugaban ya yi masa da batun wa’adi na uku.
Yan sanda, sojoji da masu sa-kai sun dakile harin ‘yan bindiga a Tsafe, sun kashe da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harsashi a Zamfara.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya tanadi wata runduna a dukkanin kananan hukumomi da ke yankin arewa maso gabas domin dawo da bashin naira biliyan 36 da aka ba manoma.
A ranar Litinin ne 'yan kasuwar kwakwa da ke Badagry suka yi zanga-zanga aka kwace buhuna 1,450 na kwakwar gida Najeriya da hukumar kwastam ta kasa tayi a jihar Legas, kamar yadda The Punch ta ruwaito. 'Yan kasuwar, karkashin shug
Rigimar baki ta barke tsakanin Gwamnan Arewa da Kungiyar Makiyaya inda har gwamna Samuel Ortom yace Miyetti Allah Kautal Hore ba su gagari hukuma ba.
Mataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Kaduna, Shehu Yunusa Pambeguwa, ya yi magana aka abinda ya kira da rashin isasshen tsaro a majalisar jihar da gidajensu sakamakon wasikar barazanar da ta iso masa daga masu garku
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta yi amfani da wasu abubuwa a matsayin mizanin auna yawan talauci a jihohin Najeriya, inda ta fitar da jerin jihohi da kuma matakin da suke kai a yawan talauci. Yawancin jihohin Najeriya na fama da
Kotun daukaka kara dake zama a Sokoto a ranar Litinin, 4 ga watan Oktoba ta tabbatar da zaben sanata Aliyu Wamakko a matsayin sanata mai wakiltan Sokoto ta tsakiya.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta yi watsi da sakamakon zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta bada na zaben kananan hukumomin jihar a ranar 26 ga watan Oktoba. Shugaban jam'iyyar PDp na jihar, Mallam Haruna Saidu, yayin...
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce albarkar da aka samu a fannin noma shinkafa a wannan daminar zai taimaka wajen daidaita farashin shinkafa a kasuwannin Najeriya.
Kotun daukaka kara dake zaune a jihar Kaduna a ranar Litinin ta fitittiki dan majalisar wakilan tarayya mai wakiltan mazabar Tudun Wada/Doguwa kuma shugaban masu rinjaye a majalisa, Alhassan Ado Doguwa.
Labarai
Samu kari