Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kokarin Ibrahim wajen kawo karshen ciwon huhu
Kokarin Ibrahim wajen kawo karshen ciwon huhu
daga  Mudathir Ishaq

Ibrahim mai bada shawara ne na kiwon lafiya. Da yake girma ya rasa 'yar uwarsa don ciwon huhu. Yayinda yake saurayi, bai fahimci abin da ciwon huhu yake ba ko da lokacin da iyayensa suka yi ƙoƙarin su bayyana cutar a gare shi.

Assha: Jami'an 'yan sanda sun cafke barayi wajen Maulidi
Assha: Jami'an 'yan sanda sun cafke barayi wajen Maulidi
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Litinin ne hukumar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar da cafke wani da take zargi da fashi da makami mai shekaru 35. Hukumar ta cafke Usman dan unguwar Kwari, yankin badawa na jihar Kano. An cafke Usman ne a titin IBB a ga