Tsagin PDP na Kabiru Turaki ya ce ya miƙa wa INEC takarar Goodluck Jonathan da sauran 'yan takara, duk da rikicin amincewa da shugabancin jam'iyyar.
Tsagin PDP na Kabiru Turaki ya ce ya miƙa wa INEC takarar Goodluck Jonathan da sauran 'yan takara, duk da rikicin amincewa da shugabancin jam'iyyar.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Wani babban kwamandan yaki na rundunar Sojan kasa ta Najeriya ya gamu da ajalinsa yayin da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram suka dasa wani bom a kusa da motarsa wanda ya tashi da shi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wadannan tsofaffin gwamnoni sun hada da Sanata Ali Modu Sheriff, Rabiu Musa Kwankwaso, Aliyu Magatakarda Wammako, Danjuma Goje, Theodore Orji na Abia, Timipre Sylva na Bayelsa, Godswill Akpabio na Akwa
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya shilla birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa, UAE, wanda aka fi sani da Dubai, domin gabatar da jawabi a kan muhimmancin addini wajen hada kan jama’a.
Dattawan jihar Kano karkashin kungiyar hadin kai Kano ta yi kira ga Gwamna Abdullahi Umar ganduje da ya janye dokar kirkirar karin masarautu a jihar. A takardar da aka fitar kuma Alhaji Bashir Tofa yasa hannu a ranar Lahadi, tare
Kwamitin majalisar dinkin UNFPA ta ce akalla mata 800,000 na fama da ciwon yoyon fitsari a fadin Najeriya. UNFPA ta kara da cewa kowani shekara ana samu karuwan mutane 20,000 da suka kamu da ciwon kuma akwai bukatar maganceshi da
Sananniyar jarumar Nollywood da Kannywoood, Rahama Sadau ta cika shekaru 26 a ranar Asabar da ta gabata. Ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram a ranar.
Bayan shekaru hudu da mumunan hadarin da yayi sanadarin shahadar akalla yan Najeriya shida a filin harami yayinda suke gudanar da aikin hajji, gwamnatin masarautar Saudiyya ta cika alkawarinta.
An tsinci gawan wani malamin tsangayar ilmin motsa jiki da kiwon lafiya a jami'ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife, jihar Osun mai suna, Mista Nicholas Igbokwe, da safiyar Asabar, 7 ga watan Disamba, 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya shagon duniya, Anthony Joshua, murnan nasara a damben da ya gudana a daren Asabar tare da dan kasar Mexico, Andy Ruiz.
Labarai
Samu kari