Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kano: Ganduje ya bada umarnin gyaran Gidan Shettima
Breaking
Kano: Ganduje ya bada umarnin gyaran Gidan Shettima
daga  Mudathir Ishaq

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano y aba kwamishinan aiyuka da habaka ababen more rayuwa, Injiniya Mu’azu Magaji, umarnin gyaran ofishin majalisar sarakuna, Gidan Shettima, wanda yake a farfajiyar fadar Sarkin a Kano.

Obasanjo ya kai wa El-Rufa'i ziyarar bazata a Kaduna
Breaking
Obasanjo ya kai wa El-Rufa'i ziyarar bazata a Kaduna
daga  Mudathir Ishaq

Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, ce ta karbi tsohon shugaban kasar yayin da ya isa fadar gwamnatin jihar Kaduna (Sir Kashim Ibrahim House). Ko a cikin makon jiya sai da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya