Hukumar DSS ta yi gargaɗin cewa Boko Haram na shirin kai manyan hare-hare a Michika ta Adamawa da Askira-Uba ta Borno bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta.
Hukumar DSS ta yi gargaɗin cewa Boko Haram na shirin kai manyan hare-hare a Michika ta Adamawa da Askira-Uba ta Borno bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Haka abin yake, duk wanda yasa hubbasa kuma ya rike gaskiya, sai Allah Ya shiga lamarinsa, kuma Ya taimakeshi. Wannan shi ne labarin wani bafulatani a jahar Taraba, Adamu Garba, kamar yadda shafin Northeast Reporters na kafar Face
Mummunan lamarin ya faru ne a tashar yankin Iju da ke karamar hukumar Ifako-Ijaiye da ke jihar Legas. Da yawa daga cikin mazauna yankin sun jajanta aukuwar lamarin...
Mai magana da yawun yan sandan jihar, DSP Celestine Kalu ya tabbatar da afkuwar lamarin inda ya ce tuni an kama yaron kan laifin barazanar aikata kisar gilla.
Kasar Amurka ta mika koke uku da suak hada da damfarar banki tare da wasu laifuka da wasu ‘yan Najeriya masu suna: Oladayo Oladokun, Farouk Kukoyi da Baldwin Osuji, a gaban alkali Robert Lehrburger na wata kotun majistare.
Mutanen garin Asaba, cikin jihar Delta har yanzu ba su gama jimamin yadda wani saurayi dan shekara 19 ya dirkawa mahaifiyar shi cikin shege ba, a yayin da yake gwaji na abubuwan surkullen shi...
Wata amarya mai shekaru 26, Erin Mason-George ta nemi a raba aurenta da mijinta awanni kadan bayan kammala liyafan cin abinci na auren bayan duka da cin mutunci da ita da 'yan uwanta suka sha. Tun watanni hudu da suka gabata ne da
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana neman dan majalisa mai wakiltar Maiyama/Koko/Basse a majalisar tarayya, ido ruwa jallo. Hukumar na neman Shehu Koko-Mohammed ne bayan da ya ki bayyana gaban hukumar.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 16 ta afka rijiya ana gobe ranar daurin aurenta. Lamari ya faru ne a garin Gajaja na karamar hukumar Dambatta da ke jihar Kano a arewacin Najeriya. Fadima amarya ta fada rijiya ne a yayin da suk
Lamarin ya faru ne yayin da jami'an tawagar suka dira unguwar tare da kwace baburan 'yan acaba, lamarin da ya fusata masu sana'ar acaban har suka far wa tawagar jami'an domin krbar baburansu. A cewar SaharaReporters, a yayin da ak
Labarai
Samu kari