Hukumar DSS ta yi gargaɗin cewa Boko Haram na shirin kai manyan hare-hare a Michika ta Adamawa da Askira-Uba ta Borno bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta.
Hukumar DSS ta yi gargaɗin cewa Boko Haram na shirin kai manyan hare-hare a Michika ta Adamawa da Askira-Uba ta Borno bayan rugujewar yarjejeniyar tsagaita wuta.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NDC ta yi zargin gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta jihar Kano ta karbo makudan kudi na diyyar Hausawa da aka kashe a Uromi.
Majalisar masarautar Karaye ta jihar Kano ta kwace rawunan hikimin Kiru, Alhaji Ibrahim Hamza da na hakimin Rimin-Gado, Alhaji Shehu Muhammad a kan zarginsu da take da cin amana.
Sabanin abinda suka sanar da sauran gwamnonin cewa za'a zo ganawa da shugaba Buhari, ashe gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i; gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi; gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu da gwamnan jihar Jigawa, Badaru
Kwanan nan filayen tsofaffin Gwmanoni da Sarakun zai koma hannun Makiyaya a Zamfara. Duka tsofaffin Gwamnonin Zamfara za su tafka asara ne bayan gwamna ya kawo wata doka.
Wata budurwa ‘yar Najeriya wacce aka bayyana da suuna Tola ta wallafa wani labara da y aba mutane mamaki. Ta wallafa labarin ne a shafinta na kafar sada zumunta ta tuwita. Tola ta wallafa labarin yadda wasu sabbin ma’aurata suka k
A wani sabon kididdiga da kiyasi da aka yi a manyan makarantun da ke jihar Legas, ya bayyana cewa shigar banza ce ke kawo matsalolin fyade da kuma lalata da malamai ke yi da daliban...
Ba kasafai ake jin 'yan Najeriya suna tattauna wa a kan alheran da marigayi Abacha ya yi ba lokacin da yake kan mulki ko kuma fadar wasu halayensu na kirki, masu nagarta, a matsayin shugaba ba. Marigayi Abacha mutum ne mai tarbiya
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma shugaban jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya hadi da tsohon mataimakin shugaban Kasa, Atiku Abubakar. Atiku Abubakar shi ne dan takarar jam'iyyar PPP a zaben 2019 na shugabancin kasa.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje a ranar Asabar ya sanya wa sabuwar gadar sama ta Kofar Mata da ke tsakar birnin Kano, sunan wani babban malamin darikar Kadiriyya. Gadar da a halin yanzu ake kan aikinta, ta ci sunan s
Akwai gwamnoni kuma akwai gwamnoni a Najeriya. Wasu gwamnonin ba a jin duriyarsu, wasu kuma suna kan gaba a kafofin yada labarai saboda irin aikinsu. A duk shekara, wasu gwamnonin kan yi zarra saboda wasu dalilai. A shekarar 2019,
Labarai
Samu kari