Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Saudiyya ta kafa sabon ƙawancen ƙasashe domin kare hanyoyin jiragen ruwa daga hare-haren Houthi, yayin da Najeriya ke cikin ƙasashen da suka goyi bayan shirin.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci gwamnoni su gina hanyoyi maimakon gadar sama, ya ce gwamnati ba za ta biya kuɗin fansa ba kuma za ta ƙarfafa tsaro.
Wasu mawaka su 8 sun shiga tasku yayin da wani hadimin gwamnan jahar Kebbi yasa aka lakada musu dan banzan duka a gabansa tare da barazanar kashe guda daga cikinsu saboda sun yi wata waka dake shagube ga Gwamna Abubakar Bagudu.
Kamar yadda Deji daga jihar Ibadan ya bayyana yadda amaryarshi ke yin amalala a kowacce rana. Ya fusata da lamarin kuma yana bukatar a raba auren. Ya ce hakan babbar masifa ce a al’adar magabatanshi...
Wani mutumi da ya rabu da budurwarshi da suka yi shekaru 7 suna soyayya ya shiga halin tashin hankali. An bashi sharudda biyu tsaurara; ko dai ya koma su sasanta ko kuma mazakutarshi ta mutu...
Wata mata ta bayyana yadda ta fara soyayya da mahaifinta kuma suka yi aure. Matar mai suna Jimi Meaux a Facebook ta bayyana tsohon hotonta tare da mahaifinta wanda suka dauka lokacin da take yarinya. Ta kara da bayyana wani...
Idan aka haifeka a yankin karkara na arewacin kasar Ghana, dole ne ki iya girki kuma makomarki na madafi ne. Wannan ne labarin wata matashiyar budurwar da ta kammala digirinta na biyu a kasar Ghana. Amma ita ba hakan bane ya...
Wani karamin Kotun Majistare da ke Garin Legas, ya bada umarni a cafko masa wani Mawakin da ake kira Naira Marley. Ana zarginsu da laifin satar wayar salula da wata mota.
Yarima Adewale Oyekan, dan marigayi Sarki Legas, Adeyinka Oyekan ya samu hukuncin kisa sakamakon kashe wata ‘yar kasuwa kuma ‘yar siyasa mai suna Sikirat Ekun da yayi. Wata babbar kotu da ke Ikeja ce ta yankewa yariman mai shekaru
Jami'an hukumar hana fasa kwabri da aka fi kira da 'Kwastam' da ake aikin atisayen hana fatauci a kan iyakar Najeriya da kasar Nijar sun kwace buhun shinkafar kasar waje 140 da suka samu a wani gidan gona mallakar Alhaji Habu Sark
A ranar Lahadi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi a jihar Kano, Aminu Ado Bayero, ya sauke 'Sarkin Bai' kuma hakimin Dambatta, Mukhtar Adnan, tare da maye gurbinsa da hakimin Makoda.
Labarai
Samu kari