Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Zulaihat Ibraheem jaruma ce da aka fi sani da ZPreety. Jaruma ce da bata dade da shigowa masana’antar Kannywood ba amma ta samu daukaka mai tarin yawa. Ba a fim kadai ta tsaya ba, ta kasance tana yin gajerun bidiyon ban dariya...
Allah mai iko da yin abinda ya so a lokacin da yaso. An gano wata budurwa wacce tayi shekaru da bacewa ta tuwita. Kamar yadda dan uwan budurwar ya bayyana, ta bar gida ne tun tana da shekaru biyar kacal a duniya. Ta bata ne tun...
A duk lokacin da ka ga namiji cike da izza, kwanciyar hankali da nasarori a rayuwa, zaka ga mace ta gar ice tare da shi. A wannan rubutun an tattara hotuna tare da tarihin mata shuwagabannin kasa Najeriya daga 1989 zuwa yau.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari day a kama sannan ya tsare Godwin Emefiele, Gwamnan babban bankin Najeriya kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki ya wahala a kansa.
Jim kadan bayan fitowarsa daga hannun hukumar DSS, mashawarcin tsohon shugaban kasa Jonathan a kan harkar tsaro, Kanal Sambo Dasuki ya bayyana cewa a shirye yake ya fara kare kansa a gaban kotu.
Kamar yadda Ahmad Salkida mai bada rahoton aiyukan 'yan Boko Haram tun tsakiyar 2006, ya bayyana cewa Abubakar Shekau ya saki wani sakon Kirsimeti na murya.A sakon ne yake bayyana cewa "Yesu ba dan Allah bane."
Tsohon mai bada shawara a fannin tsaro, Sambo Dasuki ya yi bayani a kan garkamesa da gwamnatin tarayya tayi na shekaru hudu. Ya kara da bayyana cewa bashi da wata kulalliya tsakaninsa da kowa.
Akalla mutane biyu ne suka gamu da ajalinsu yayin da wasu gungun yan bindiga da ake tunanin barayin shanu ne suka kaddamar da samame a wasu kauyuka guda 9 na karamar hukumar Wasagu na jahar Kebbi.
Gwamnatin jihar Kano a ranar Laraba ta rufe wani gidan 'Mayu' a garin Makoli dake karamar hukumar Dawakin Kudu ta jihar. A yayin zantawa da manema labarai jim kadan bayan rufe gidan, sakataren cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kan
Labarai
Samu kari