Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: FG ta nada Saratu Shafii a matsayin shugabar CAC
Breaking
Yanzu-yanzu: FG ta nada Saratu Shafii a matsayin shugabar CAC
daga  Aminu Ibrahim

Muna farin cikin sanar da jama'a cewa an nada Hajiya Saratu Mama Shafii a matsayin mukaddashin shugabar hukumar yi wa kamfanoni rijista ta CAC. An sanar da nadin nata ne a wata wasika mai kwanan wata 30 ga watan Disamba 2019 wacce