Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Gungun yan bindiga dake fashi a kan teku sun halaka zaratan dakarun rundunar Sojin ruwan Najeriya guda hudu daga cikin Sojoji shida da suka kai agajin gaggawa ga wani babban jirgin ruwa da yan bindigan suka tare.
Jam’iyya mai mulki a matakin gwamnatin tarayyar Najeriya, jam’iyyar APC ta Baba Buhari ta yi wancakali da yunkurin farfadowar jam’iyyar PDP gabanin zagayowar zaben shugaban kasa na shekarar 2023, inda tace PDP ta yi ma Najeriya as
Wata gidauniyar tallafawa mabukata mai suna 'World Wide Initiative for Community Development and Global Healthcare' ta nada fitacciyar jaruma Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso a matsayin jakadiyar bada gudunmawa ga mabukata
Watakila a binciki irinsu Rabiu Musa Kwankwaso da wasu ‘Yan riga-Malam-masallaci a PDP domin akwai kishin-kishin din cewa sun fara hangen 2023 tun a 2019.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta sanar da rashin amincewarta da karin farashin wutar lantarki da gwamnatin Najeriya ta yi, sa’annan ta yi tir tare da Allah wadai da wannan manufa na gwamnatin tarayya.
Da wannan ne IG Adamu ya umarci kwamishinonin Yansanda, da AIG na shiyya shiyya da su tabbata sun sanya idanu sosai domin tabbatar da tsaron dukiya da rayukan al’umma a duk fadin kasar nan.
Hukumar tabbatar da biyayya ga dokokin addinin Musulunci wacce aka fi sani da "HISBAH" ta sanar da kama wasu matasa 15 da suka bayyana cewa 'yan 'luwadi' ne. Da yake tabbatar da kama matasan, mataimakin kwamandan Hisbah mai kula d
Ba sabon abu bane idan aka ce akwai wasu mutane masu matukar karfin iko a mulki ko gwamnatin shugaba Buhari. Wadannan mutanen da yawa daga ciki jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC ne kuma aiyukansu na bayyana cewa ba za a taba tambayars
Jiya ne aka ceto dinbin mutane daga hannun ‘Yan ta’addan Boko Haram. An kai harin ne a cikin jihar Borno da Yankin Yobe. Dakarun sun ceto mutum 460.
Labarai
Samu kari