Sheikh Surajudeen Akanni, wanda aka fi sani da Arizukuna, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya, yayin da malamai da iyalansa suka bayyana alhininsu.
Sheikh Surajudeen Akanni, wanda aka fi sani da Arizukuna, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya, yayin da malamai da iyalansa suka bayyana alhininsu.
Rahotanni sun ce Kanal Mohammed Ma’aji ya bai wa malaman Musulunci miliyoyin Naira domin addu'a, yayin da malaman suka ce sun yi kokarin hana shirin juyin mulki.
Labarin da ke shigo mana da dumi-dumi na nuna cewa yan tada kayar bayan Boko Haram sun sako ma'aikatan kungiyoyin tallafin da aka sace a watan Disamban 2019 a jihar.
Wani mai rajin kare hakkin dan Adam mai sun Deji Adeyanju ya kai sabon hari da caccaka kan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Deji Adeyanju ya je shafin shi na tuwita inda yayi jinjina da godiya ga Fani Kayode. Daga nan...
Abin Allah Ya kiyaye, wani mummunan gobara ya tashi a cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya dake garin Gusau a jahar Zamfara, watau FMC Gusau, inda ta yi cinye dakin ajiyan gawarwaki mamata.
A ranar Laraba ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shiga ganawar sirri da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, a Abeukuta. Taron wanda aka yi shi a gidan Olusegun Obasanjo dake dakin karatu na fadar shugaban kasa, ya dau sa'o
Mun kawo maku labarin yadda aka kashe Firimiyan Arewa Sardauna a faron Watan Azumi. Za ku ji takaitaccen tarihin mutuwar shahadar Ahmadu Bello a 1966.
Gwamnan jahar Neja, Abubakar Sani Bello ya bayyana cewa daga watan Janairun shekarar 2020 gwamnatin za ta fara biyan ma’aikatan jahar sabon karancin albashi na naira 30,000.
A ranar Talata ne kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin
Tsohon mataimakin shugaban kasa AAtiku Abubakar yayi kira ga Emeka Ihedioha da kuma jam'iyyar PDP da su rungumi hukuncin kotun koli na yadda aka shafe nasararsa a zaben shugabancin jihar Imo.
Matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Yobe sun nuna rashin amincewa da billowar Waziri Bulama a matsayin babban sakataren jam’iyyar na kasa.
Labarai
Samu kari