Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
Mun ji cewa Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ya goyi bayan Gwamnonin bangaren Yarbawa na kafa Dakarun Amotekun.
Kamar yadda tayi kan karar jihar Kano, kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Hanarabul Aminu Waziri Tambuwal matsayin gwamnan jihar Sokoto
Labari kai tsaye daga kotun kolin Najeriya dake Abuja da nuna cewa Kotun Kolin Najeriya ta yi watsi karar Abba Kabir Yusuf, ta tabbartwa Ganduje kujerarsa.
Rahotanni sun kawo cewa Jama’a da dama na tserewa daga gidajensu sakamakon hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar babban titin Maiduguri/Damaturu.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammaed na daga cikin manyan bakin a kotun koli a yau da za a yanke hukuncin karshe a kan zaben kujerar gwamnan jihar da aka yi a ranar 9 ga watan Maris.
Mataimakin Shugaban kasa ya bayyana kayan da karin VAT ba zai taba ba. Kuma duk da karin VAT da aka yi, Najeriya ta na cikin inda ta fi saukin haraji a Afrika.
Sabon gwamman jihar Imo, ya yi wa jama’a karin-haske a wani gidan talabijin cewa bai ce Gwamnatinsa za ta binciki su Okorocha ba tukuna.
Matsalar wutar lantarki na cigaba da ta’azzara a garin Maiduguri da kewaye na jahar Borno sakamakon hare haren da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai ma kayan aikin dakon wutar lantarki wuta, wanda hakan ya jefa garin cikin duhu
A yayin ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai kasar Birtaniya, ya samu ganawa da wani babban jami’I a fadar Sarauniyar Ingila, kuma babban dan Sarauniya Elizabeth, watau Yarima Charles, mai jiran gado.
Labarai
Samu kari