Aƙalla mutum uku sun mutu a cikin masallaci yayin da ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsamaye a Sokoto, inda suka sace mutane tare da kwashe dabbobi da dukiyoyi.
Aƙalla mutum uku sun mutu a cikin masallaci yayin da ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsamaye a Sokoto, inda suka sace mutane tare da kwashe dabbobi da dukiyoyi.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
Mazauna kauyukan dake kan titin Damaturu zuwa Maiduguri sun bayyana cewa yan Boko Haram na kawo musu hari kulli yaumin amma jami'an Sojojin Najeriya sun daina basu tsaro
Wani yunkuri na karbe filayen jama’a ya jawowa Gwamnan jihar Zamfara matsala a hannun wani Jigon APC. Gwamnan na PDP zai hadu a kotu idan ya taba filayen ‘Yan siyasa.
Wata babbar kotun jihar dake zamanta a Maiduguri, birnin jihar Borno, ta bada umurnin garkame Aisha Wakil wacce aka fi sani da 'Mama Boko Haram, a gidan gyara hali a ranar Litinin, 20 ga Junairiu, 2020.
Bayan hutun rabin lokacin kimanin sa'o'i hudu da aka dauka Kotun kolin Najeriya a yau Litinin ga watan Junairu, 2020, alkalai masu shari'a sun tabbatar da Simon Bako Lalong matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Plateau.
A wata sanarwa mai dauke da sa hannun kakakin rundunar 'yan sandan jihar Katsina, SP Gambo Isa, da aka raba wa manema labarai, rundunar 'yan sandan ta bayyana cewa wani nai suna Sale Hangay, mai shekaru 35 daga Katsina, shine dire
A ranar Litinin ne rundunar sojin najeriya ta ja kunnen kasashen ketare a kan shiga lamurran da suka shafi tsaron kasar nan ballantana yaki da Boko Harama da kuma ISWAP. Dukda rundunar sojin ba ta sanar da sunayen cibiyoyin ba, ta
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Takwarorinsa sun halarci taron kasashen Afrika da Ingila. UK ta ce za ta wagewa mutanen Afrika kofa. #UKAfricaInvestmentSummit @UKinNigeria.
Da yake jawabi yayin bude kamfanin ranar Asabar, Obasanjo ya bayyana cewa ya bude kamfanin ne bisa hadin gwuiwa da wata 'yar Najeriya, Abisade Adenubi, wacce ke zaune a kasar Ingila. "Tunanina ne tun farko a samar da masana'antar
Yan mintuna kadan bayan hukuncin kotu da ta tabbatar da nasarar zaben Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, gwamnan ya yi kira ga masu adawa da su zo su hada hannu don cigaban jihar.
Labarai
Samu kari