Budurwa ta bayyana yadda mahaifinta ke bata naira dubu 60 a duk lokacin da yayi zina da ita

Budurwa ta bayyana yadda mahaifinta ke bata naira dubu 60 a duk lokacin da yayi zina da ita

- Wata mata mai suna Tife ta bayyana yadda mahaifinta ke lalata da ita kuma yana biyanta kudi

- Ta ce sun fara ne tun ranar da ya shigo ya tarar tana cire kaya kuma ya yi wasa da nonuwanta

- Daga baya mahaifiyarta ta gano cewa uban da 'yar na lalata wanda hakan ya bata shakuwar da ke tsakaninsu

Wata mata mai suna Tife daga jihar Oyo ta bayyana yadda mahaifinta ke biyanta kudi don ya kwanta da ita. Tife wacce ta samu gurbin karatu a jami'a, ta sanar da wata mai bada shawara ne wannan lamarin don neman mafita a kan abinda ke faruwa tsakaninta da mahaifinta, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito.

Kamar yadda Tife ta ce, komai ya fara ne a lokacin da ta kai shekaru 16. Tana cire kaya a dakinta ne lokacin da mahaifin nata ya shigo tare da yi mata wani irin kallon sha'awa. A nan ne ta gane bukatar da yazo da ita. Ta ce a wannan ranar mahaifin nata ya yi wasa da nonuwanta kawai amma bai kwanta da ita ba.

Ta ce, ranar da suka fara kwanciya da mahaifin nata kuwa ita ce ranar da ya dawo daga wata tafiyar shi ta kasuwanci kuma ta garzaya don yi mishi maraba. Ta ce haduwar jikinsu ne ya ja lamarin don kuwa a ranar yayi lalata da ita daga nan aka cigaba.

KU KARANTA: 'Yan Najeriya sun fi son daukar hoto dani fiye da tambayar kudi a wurina - Dangote

Ta ce da farko mahaifiyarta bata san me ke faruwa ba amma da ta ga tana yawan fitowa daga dakin mahaifinta daure da tawul, sai ta fara zargi. Tife ta ce mahaifiyarta ta cigaba da sa musu ido har ranar da ta kama mahaifinta da ita suna sumbatar juna. Hakan kuwa ya wargaza shakuwar dake tsakaninsu.

Tife ta kara da cewa mahaifinta na ba ta 50,000 ko 60,000 a duk lokacin da suka kammala lalatar. Ta ce ba saboda tsafi yake amfani da ita ba, saboda wani lokacin da kanta take kai kanta. "Bana tunanin saboda tsafi yake lalata dani saboda sau da yawa ni ke bijiro mishi da bukatata," ta ce.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel