DUBAWA ta tabbatar da cewa bidiyon da ake zargin 'yan bindiga suna dafa naman mutane ba gaskiya ba ne, domin an ɗauke shi ne a wani bikin auren Fulani a jihar Gombe.
DUBAWA ta tabbatar da cewa bidiyon da ake zargin 'yan bindiga suna dafa naman mutane ba gaskiya ba ne, domin an ɗauke shi ne a wani bikin auren Fulani a jihar Gombe.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
Mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Imo, Okey Onyekanma, ya yi murabus daga kujerarsa. Kakakin majalisar jihar ya bayyana hakan a wasikar da ya karanta a zauren majalisa ranar Talata.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmadu Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa a ranar Talata, 21 ga watan Janairu.
Kwamandan atisayen 'Ofireshon Lafiya Dole', Manjo Janar Olusegun Adeniyi, ya ankarar da direbobi da sauran masu ababen hawa a kan shigayen tsare ababen hawa na bogi da 'yan Boko Haram suke saka wa a kan hanyar Damataru zuwa Maidug
Rotimi Amaechi ya ce ba za su iya karasa aikin dogon Legas kafin Afrilu ba. Gwamnati ta ce ba za ta iya kammala aikin dogon Legas zuwa Ibadan ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin Dr Bayero Salih-Farah a matsayin Darakta-Janar kuma babban Shugaban makarantar fasahar sufuri wato Nigerian Institute of Transport Technology (NITT) da ke Zari’a.
Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairun 2020 bayan sun samu rashin jituwa a gidansu da ke kauyen Bisodun, Ofada a karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar. Mai magana da yawun 'yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi ne ya
Rahotanni sun kawo cewa an kasha wasu makiyaya biyu da manomi daya a garin Ofarachi da ke karamar hukumar Igalamela na jihar Kogi. Rununar yan sandan jihar ta tabbatar da lamarin a wani jawabi da ta saki a Lokoja a ranar Litinin.
Safara tare da bautar da jama’a ya zama ruwan dare a yanzu. Mutane da yawa na tunanin komawa kasashen waje na sa mutum yayi arziki ko da kuwa babu wani aiki takamaimai da yaje yi. Wasu miyagun mutane kuwa kan yi amfani da rashin..
Abin mamaki baya karewa a duniya. Matar aure ce ke neman shawarar yadda zata tsinke dangantakarta da fasto wanda mijinta ke tsammanin yana zuwa ne don yi mata addu’a. Bai sani ba ashe kwanciya suke a kan gadon aurensu...
Labarai
Samu kari