Labarai

Labarai Zafafan Labaran

'Yan Shi'a sun sake arangama da 'yan sanda a Abuja
'Yan Shi'a sun sake arangama da 'yan sanda a Abuja
daga  Aminu Ibrahim

'Yan sanda sun harbe wani mutum da ke wucewa, a jiya Talata yayin da suke harba bindiga tare da bada borkonon tsohuwa domin tartwatsa mambobin kungiyar Islamic Movement in Nigeria a Abuja. Mutumin da aka harba a kai kamar yadda Da

Da dumi-dumi: Shugaban PDP na Kano, Rabiu Bichi ya koma APC
Breaking
Da dumi-dumi: Shugaban PDP na Kano, Rabiu Bichi ya koma APC
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, a jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi ya raba jiha da tsohon amininsa, Rabiu Kwankwaso. Daily Nigerian ta samu ingantaccen rahoton cewa Bichi wanda ya rike muƙamin sakataren gwamnati