A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi Allah-wadai da kisan Reverend Lawan Andimi, wanda ya kasance Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) na gida kuma babban fasto a yankin Michika, jihar Adamawa wanda kungiyar yan ta’adda ta yi.
An shiga rudani a garin Mainok, dake babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a jihar Borno, bayan wasu Sojoji sun budewa jami'an yan sandan SARS da sukayi artabu da sukayi da yan Boko Haram.
A coci dai an san fastoci da bayani tare da huduba ga jama'a. Sau da yawa hudubobin kan tabo addini ne tare da wasu manyan lamurran da ke ci wa mutane tuwo a kwarya. Amma ba abin mamaki bane idan hankalin mutum ya dauku a kan...
Jaridar Independent.UK ta ruwaito yadda aka fasa bikin auren wasu masoya bayan mahaifin ango da mahaifiyar amarya sun bace. An zargi cewa guduwa suka yi kamar dai yadda masoyan da suke tunanin soyayyarsu bata da mafita...
Wani matashi da labarinsa ya yi tashe a kafofin sadarwa a kwanan nan sakamakon isowar budurwasa Janine Sanchez wacce ta kasance Baturiya, Isa Suleiman Panshekara, ya bayyana cewa a yanzu ba zai iya yin soyayya da wata 'yar Najeriy
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na kan yin wani yunkuri na kara fadada yawan kasashen da Amurka za ta hana ‘yan kasar shiga kasarsa.
Tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dokokin tarayya ta takwas, Shehu Sani ya yi ikirarin cewa cigaba da tsare shi da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ke yi ba tare da gurfanar dashi ba ya saba ma y
Sultan ya koka game da yadda zaben 2019 ya raba kan Jama’a a Jihar Sokoto. Sarkin Musulmin ya ce b a taba samun sabanin da aka samu kamar na zaben bara ba.
Zakara ya baiwa wani matashi dan shekara 20 da ake tuhuma da tafka laifin sata mai suna Hassan Sulaiman sa’a yayin da ya tsere daga ofishin Yansanda a jahar Legas a daidai lokacin da ake shirin mika gurfanar da shi gaban kotu.
Labarai
Samu kari