A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
Wata budurwa ta yi bayanin yadda ta sha tafiyar awa 18 don ziyarar saurayinta amma ta tarar da budurwar shi a dakin shi mai ciki daya tak. Kamar yadda Seyishae ta wallafa a kafar sada zumuntar zamani, a ranar dai a kasa ta kwana i
Wani dan kasuwa mazaunin Ibadan mai suna Malam Muritala Salawudeen ya roki kotu da ta tsinke igiyar auren shi da matar shi mai suna Adeola saboda cin amanar shi da kuma barazana ga rayuwar shi da ta ke yi, kamar yadda jaridar The
Hukuncin kotun ya tabbatar da nasarar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal kuma ta yi watsi da daukaka karar da jam'iyyar APC da dan takararta Ahmad Aliyu suka shigar. Ganin irin dandazon magoya bayan jam'iyyar APC da suka tarbi shi da mi
Wata budurwar Najeriya mai suna Precious Destiny Stewart ta zama tauraruwa kuma sha kallo bayan da wani masoyinta dan kasar Amurka mai suna Richard Stewart ya garzayo har Najeriya don aurensu. Precious dai 'yar asalin Ukehe ce da
Mun ji cewa bidiyon da ya tonawa ‘Yan mata da manyan mata ya shiga Gari yanzu. Wannan abin kunya da aka yi ya zagaye Garin Jos a Jihar Filato.
Akalla mutane 8 da wasu gungun yan bindiga suka yi awon gaba dasu a kan titin Kaduna zuwa Zaria a ranar Laraba sun kubuta sakamakon samame da jami’an rundunar Yansandan Najeriya suka kaddamar a kan miyagun.
Wani ‘Dan APC da Magoya bayansa sun kwarewa jam’iyya baya. ‘Dan takarar APC ya tsere ya dawo PDP a Jihar Sokoto ana dafe da zaben majalisar Binji.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta gudanar da wani taro na musamman a daren Laraba, 22 ga watan Janairu gabanin babban taron majalisar tattalin arzikin kasa da zai gudana a ranar Alhamis, 23 ga watan Janairu.
Jami’an hukumar kwastam dake kula da shiyyar Jigawa da jahar Kano sun kama wasu haramtattun kaya da aka yi fasa kaurinsu zuwa cikin Najeriya a sassa daban daban na jahar Kano wanda darajarsu ta haura naira miliyan 80.
Labarai
Samu kari