A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an rundunar ƴan sandan jihar Kano sun kai ɗauki a lokacin da ƴan bindiga su ka tare hanyar wasu matafiya da ke hanyar zuwa Filato.
Wani jirgin sama dauke da Alhazan da suka kammala aikata Ibadar Hajji da kasa mai sarki ya samu hadari yayinda yake kokarin sauka a babban filin jirgin saman Malam Aminu Kano inda ake tsoron mutane 180 sun rigamu gidan gaskiya.
Yan Najeriya sun yi diran angulu a kan tsohon Sanatan mazabar jahar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye sakamakon yadda yake ma jama’a gadara tare da kwalelen arzikin daya mallaka, arzikin da suka ce nasu ne ya kwasa.
Ana zargin shi da 'yan kungiyarsa ne suka adabar mutanen kananan hukumomin Toto da Nasarawa da kuma Abaji da Kuje a Abuja da Bassa da Lokoja a jihar Kogi. Daily Trust ta gano cewa Sarkin Keffi, Dr Shehu Chindo Yamusa ya taka muhim
Shugaban hukumar yaki da rashawa dayi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana manufarsa na ganin hukumar ta kamo tsohuwar ministar man fetir Diezani Allison Madueke don ganin ta fuskanci hukunci a gida N
Sakataren kungiyar Afenifere na kasa, Kole Omololu, ya caccaki jagaban Bola Tinubu a ka matsayarsa a sabon salon tsaro da aka kirkiro a yankin Kudu maso yamma mai suna Amotekun. Idan za a tuna, a ranar Laraba ne Tinubu yayi magana
An kama wani mutum sanye da kaya na kammala ya saci kaya daga wannan babban kantin sayar da tufafi a Abuja ya boye su cikin gajeren wandonsa. Yayin da wasu ke aiki tukuru don ganin sun nemi na kansu, wasu kuma sun gwammace su nemi
Hukumar gudanarwa ta jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a ranar Laraba za ta sanar da wanda zai zamo sabon shugaban jami'ar. Bayan kammala tattaunawa da dukkan masu neman kujerar, hukumar gudanarwar na dubawa tare da tantancewa kuma
Rahotanni sun fara yawo cewa Jose Mourinho ya fara rigima da ‘Yan kwallon Tottenham. Yanzu haka abubuwa su na sukurkucewa Mourinho kafin tafiya ta yi nisa a Tottenham.
Babu shakka nagarta abin jinjinawa ce. Duk da dai akwai matukar wahala zama mai nagarta a yayin da rashawa ta yi katutu a wuri. Wannan kuwa shi ne labarain wani dan sanda a karamar hukumar Ita da ke jihar Akwa Ibom mai suna Franci
Labarai
Samu kari