Labarai

Labarai Zafafan Labaran

IPPIS: FG ta dakatar da albashin mambobin ASUU da ASUP
Breaking
IPPIS: FG ta dakatar da albashin mambobin ASUU da ASUP
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin dakatar da albashin duk malaman jami'ar da suka ki yin rijitsa da Integrated Personnel and Payroll Information System (IPPIS) da gaggawa. Malaman da abin ya shafa ba za a biya su albashin watan Ja

Wani attajiri a Najeriya zai kawar da sauro har abada
Wani attajiri a Najeriya zai kawar da sauro har abada
daga  Aminu Ibrahim

Ned Nwoko, tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar jihar Delta ta Arewa a majalisar wakilai, ya ce ya shirya tsaf da matuka jirgin da zasu yi wa Najeriya feshi gabadaya. A yayin zantawa da manema labarai a ranar Litinin a filin