Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Manyan sarakunan Kano 5 sun kai ma Ganduje ziyarar taya murna
Manyan sarakunan Kano 5 sun kai ma Ganduje ziyarar taya murna
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban majalisar sarakunan gargajiyan jahar Kano, Sarki Muhammadu Sunusi II ya kai ma gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ziyara kwanaki kadan bayan kotun koli ta tabbatar masa da kujerarsa ta gwamnan jahar Kano.