Shugaban jam'iyyar APC a mazabar Pantami da ke jihar Gombe ya tattara kayansa ya fice daga cikinta. Hakazalika lauyan jam'iyyar ya koma PDP mai adawa.
Shugaban jam'iyyar APC a mazabar Pantami da ke jihar Gombe ya tattara kayansa ya fice daga cikinta. Hakazalika lauyan jam'iyyar ya koma PDP mai adawa.
Tsohuwar shugabar NSIPA, Halima Shehu, ta musanta karkatar da N44bn, tana mai cewa ba a taɓa tura kuɗin zuwa asusunta na kashin kanta ba kamar yadda aka yi zargi.
Akalla gwamnoni 10 na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) suka dira Lokoja ranar Litinin domin halartan bikin rantsar da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, karo na biyu.
Wata mata baturiya ta bayyana cewa ba za ta taba yafewa mahaifiyarta ba sakamakon kunar zuciyar da ta saka ta a ciki. Mahaifiyar ta aure mijin diyarta tare da haihuwa tare da shi. Matar mai shekaru 34 mai suna Lauren Wall ‘yar asa
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya amince da murabus din Shugaban ma’aikatansa, Alhaji Abubakar Kari, ya kuma amince da nadin Ladan Salihu a matsayin sabon Shugaban ma’aikatan gidan gwamnati, ba tare da bata lokaci ba.
Likitoci bakwai da ma’aikatan jinya biyar ne suke karkashin kulawa bayan an kebancesu a cibiyar kiwon lafiya na gwamnatin tarayya dake garin Yola, babban birnin jahar Adamawa, sakamakon sun yi mu’amala da mutanen dake dauke da cut
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na jihar Imo. Charles Ezekwem, ya yi murabus daga kujerarsa, ya yi hannun riga da jam'iyyar kuma ya sauya sheka zuwa jam'iyyar All progressives Congress.
Mai shari'a Yusuf Halliru a ranar Litinin ya yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan kisan mijinta Bilyaminu Bello da tayi. Wannan kuwa ba bakon alkali bane. Jastis Halilu ne ya yankewa Ibrahim Garba Wala wanda a
Wata mata mai matsakaicin shekaru ta shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Katsina a karamar hukumar Malumfashi bayan zarginta da aka yi da sokawa mijinat wuka. A take kuwa ya seka lahira.
Cutar zazzabin beraye, watau Lassa Fever ya yi sanadiyyar mutuwar mutane hudu a jahar Taraba tun bayan barkewar cutar a jahar, kamar yadda kwamishinan kiwon lafiya na jahar, Innocent Vakkai ya tabbatar.
Akalla mutane uku ne suka rasa ransu, tare da barnar makudan dukiya a yayin wani kazamar rikicin kabilanci daya barke tsakanin al’ummar Fulani da kabilun Tibabe a kauyen Pangari na karamar hukumar Bali na jahar Taraba.
Labarai
Samu kari