Labarai

Labarai Zafafan Labaran

N33,000 za a fara biyan masu yi wa kasa hidima - Shugaban NYSC
Breaking
N33,000 za a fara biyan masu yi wa kasa hidima - Shugaban NYSC
daga  Aminu Ibrahim

Ibrahim ya bayyana hakan ne yayin da ya ke yi wa 'yan yiwa kasa hidima jawabi yayin ziyarar aiki da ya kai a sakatariyar NYSC a jihar Bauchi. Ya ce anyi karin ne sakamakon amince da sabon albashi mafi karanci da gwamnatin tarayya

Gwamnatin Kano zata dauki mataki a kan mata masu bara
Breaking
Gwamnatin Kano zata dauki mataki a kan mata masu bara
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Kano ta kirkiro sabbin tsare-tsare da zasu hana mata bbara a titunan jihar. Daraktar kula da harkokin mata ta ma’aikatar mata ta jihar Kano, Hajiya Kubra Dankani ce ta sanar da hakan a lokacin da ta ke tattaunawa d

Bakin kishi: Wata mata ta kone kanta kurmus a jihar Kano
Breaking
Bakin kishi: Wata mata ta kone kanta kurmus a jihar Kano
daga  Mudathir Ishaq

Wata mata ami suna Rabi da ke unguwar Gayawa a karamar hukumar Ungogo a Kano ta kona kanta saboda bakin kishi. Matar wacce aka zargi cewa ta tanadi kayayyakin da za ta kona kanta kafin aikata hakan, ta kona kanta ne saboda mijinta