Shugaba Buhari yana jagorantar taron FEC na farko a 2020 (Hotuna)

Shugaba Buhari yana jagorantar taron FEC na farko a 2020 (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ministocinsa suna nan a halin yanzu sun shiga taron majalisar zartarwa na kasa wato FEC.

Wannan shine taron na farko da aka gudanar a shekarar 2020.

Ana gudanar da taron ne a dakin taron majalisar na musamman da ke fadar Aso Rock Villa a Abuja.

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo shima yana daga cikin wadanda suke halartar taron.

DUBA WANNAN: 'Yan unguwa sun kona wani mutum da ya bindige matarsa da ta siya masa gida da mota

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola da ministan Kwadago, Dakta Chris Ngige ne suka bude taron da addu'a sannan aka fara tattauna maudu'in taron.

Ku cigaba da kasancewa da mu domin samun karin bayani...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel