Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sanar da sunan Malam Sani Dalhatu a matsayin sabon shugaban hukumar kulawa da jin dadin alhazai ta jahar Kaduna.
Labarin da muke samu daga majiya mai siqa a Borno na nuna cewa ana musayan wyta tsakanin dakarun Sojojin Najeriya da yan ta'addan Boko Haram a gairn Damasak ta jihar.
Ke duniya, ina za ki damu ne? rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Taraba ta samu nasarar cafke wani matashi dan shekara 31 wanda take zarginsa da kashe wata budurwa, tare da kona gawarta a jahar.
Buhari ya bayyana haka ne yayin daya karbi bakuncin wasu manyan yan Najeriya a fadar gwamnati Aso Rock Villa a ranar Alhamis, wadanda suka samu lambar girmamawa ta kasa yayin da suka kai masa ziyara.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce mutane da dama suna fadawa cikin fitintinu sakamakon yaduwar rashin tsaro a kasar nan. Jonathan ya bayyana hakan na yayin da kungiyar daliban Najeriya na kasa (NANS) ta kai masa ziyarar
Bayan makonni hudu a garkame, hukuar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta saki tsohon dan majalisan dattawa mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, bayan ya cika sharrudan belinsa.
Hedkwatar rundunar sojin ruwa ta sanar da mutuwar tsohon Shugaban hafsoshinta, Vice Admiral Patrick Seubo Koshoni mai ritaya. Legit.ng ta ruwaito cewa an bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 30 ga watan Janairu a wani jawabi.
Zaman zugum ya sa Sowore ya nemi zama Malamin Makarantar Gwamnati. An ga ruguntsumi yayin da Sowore ya tafi wannan Makaranta ya koyar da ‘Dalibai.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya amince da sallamar ma’aikata 5,000 da gwamnatin baya ta All Progressives Congress (APC) karkashin jagorancin Jibril Bindow ta dauka aiki.
Labarai
Samu kari