Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babbar birnin tarayya Abuja bayan ziyarar jajen da ta'azziyar da ya kai jihar kan kisan akalla mutane 30 a garin Auno, hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a ranar Litinin.
Wani bidiyon budurwa kwance warwas a kan titi a gaban saurayi tamkar ta mutu ya ba mutane mamaki. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta wallafa bidiyon, an ga budurwa na kwance kasa tamkar matatta inda wasu masu ababen hawa ke
Dakarun rundunar Sojan Najeriya dake jibge a garin Moriki na jahar Zamfara sun kama wani dan achaba dauke da buhun shinkafa wanda bincike ya fallasa ashe tarin alburusai ne makare a cikin buhun.
An gudanar da zaman majalisar zartarwa na mako a yau Laraba, 12 ga watan Fabrairu a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci zaman majalisar na yau.
Rundunar sojin Najeriya ta ce a ci gaba da yaki da ta’addancin da take yi a yankin Arewa maso gabas, an kara kasha wasu ‘yan ta’addan tare da kama wasu motocinsu, bindigogi da kuma manyan makamai daga hannun ‘yan Boko Haram da ISW
Jam’iyyar APC mai mulki za ta dauki mataki game da cin kashin da ake yi wa ‘Ya ‘yanta. Adams Oshiomhole ya ce ya ji dadi yadda zuciyarsu ba ta yi rauni ba.
Karon farko a tarihi, an yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu a Arewacin Najeriya. Faifan bidiyo dake yawo a kafafen ra'ayi da sada zumunta ya nuna yadda mutanen jihar Borno suke yiwa shugaban kasan ihun 'Bamayi' 'Bamaso' a ranar Lar
A shekaru 26 da suka gabata, Edward Mwangi ya bar gidansa da ke kauyen Gikandu da ke Murang bayan ya samu sabani da matarsa. Ya fara tsayawa a Nairobi inda yayi aiki na shekaru uku kafin matar da yake wa aiki ta bashi wani aikin a
Soyayya da zama a aure ba hankali kadai ake amfani da shi ba. Abin mamakin babba shine yadda wasu mahaukata biyu suka yi shekaru 22 da aure kuma har suka samu rabon 'ya'ya uku. Samade da Cynthia dukkansu na da tabin hankali amma s
Labarai
Samu kari