Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Wasu mutane wadanda ake zargin 'yan bindiga ne sun budewa wasu 'yan kasuwa wuta da daren Laraba a kasuwar Maro da ke masarautar Kajuru ta jihar Kaduna. 'Yan bindigar sun halaka mutane bakwai a kasuwar. Jaridar Daily Trust ta gano
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a daren Laraba ya ziyarci wadanda harin Boko Haram ya shafa a Jiddari Polo da hanyar Damboa.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Lt.General Tukur Buratai ya ce babu sassan kasar nan da suka fi karfin Boko Haram, har da jihar Legas wacce ake kallo a cibiyar kasuwancin Najeriya kuma jihar da ta kunshi mutane mafi yawa...
Wasu masu satar mutane guda biyu a jihar Ondo sun kusa haduwa da ajalinsu bayan sun yi yunkurin kwace yaro mai shekaru biyu daga hannun mahaifiyar shi. A ranar Talata ne rundunar ‘yan sandan jihar ondo ta kama wasu mutane biyu...
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan ihun da wasu mutane suka yiwa shugaban kasa Muhammnadu Buhari a lokacin da ya kai ziyarar jaje a garin Maiduguri, babbar birnin jahar Borno.
Wani rahoto ya bayyana cewa wata mata mai tsananin kishi ta soki mijinta da wuka har sau biyu a yayin da yake bacci saboda zargin shi da take da ajiye karuwa a waje...
Jami’ar tarayya ta Lafia (FULafia), ta kammala shirye-shiryen bada digirin karramawa ga Sanata Umar Tanko Al-Makura, sanannen malamin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Ambasada Ahmed Gazali da kuma mashahurin mai arzikin nan...
Baya iya tafiya ko magana da ‘ya’yan shi, Michael Askham ya yanke shawarar kashe kanshi duk da cewa kuwa ya san mutuwar zai yi komai dadewar da zai dauka yana jinya...
Abin tausayi ne kuma a zubda hawaye. Bidiyon wani tsoho ne wanda yake zubar da hawaye bayan matar shi wacce suka haifa yara hudu ta gudu ta bar shi...
Labarai
Samu kari